Aba Ishaq Azzarawiy

Aba Ishaq Azzarawiy Qur'an is my Guide. Hadeeth is my light. Sunnah is my way. Shari'a is my Low. Da'awa is my Mission.

24/08/2026

Son Sahabbai Addini ne, Kin Sahabbai Kafirci Nee.

Ina Mamakin wanda za ka jawo Nassi ya ce: "Ya saɓa hankali, ba zai yarda ba", amma shi ne gaba-gaba gurin yarda da tarka...
23/08/2026

Ina Mamakin wanda za ka jawo Nassi ya ce: "Ya saɓa hankali, ba zai yarda ba", amma shi ne gaba-gaba gurin yarda da tarkacen mafarkan wasu da kame-kame ba Aya ba Hadith!

  ABDUL'AZEEZ_SANI_ZAREWA #
21/08/2026

ABDUL'AZEEZ_SANI_ZAREWA #

20/08/2026

DAGA TASKAR ||||| Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu

Ɗan adam baya tsira daga shaiɗan sai ta zikirin Allah kaɗai.Duk wata dubarar da zakayi aikin banza ne sai ka dawo zikiri...
19/08/2026

Ɗan adam baya tsira daga shaiɗan sai ta zikirin Allah kaɗai.
Duk wata dubarar da zakayi aikin banza ne sai ka dawo zikirin Allah.
SHEIKH ABDULRAZAQ YAHYA HAIFAN
( Hafizahullah )

18/08/2026

DAGA TASKAR ||||| Mal. Abubakar Yahaya Azzarawee.

"Idan har rayuwarka ba ta amfani kowa ba, to, kada ka yi tsammanin mutuwarka za ta damu kowa. Ka yi kokarin aikata ayyuk...
18/08/2026

"Idan har rayuwarka ba ta amfani kowa ba, to, kada ka yi tsammanin mutuwarka za ta damu kowa. Ka yi kokarin aikata ayyukan alkhairi, domin mutane su rika tunawa da kai ta hanyar addu'o'i da kyawawan kalmomi.
Allah yasa mudace

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aba Ishaq Azzarawiy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share