Late ADO Bayero Memorial association

Late ADO Bayero Memorial association Late ADO BAYERO memorial association qunqiya ce da aka kafata domin tunawa da marigayi Sarkin Kano Alh DR Ado Bayero. Allah yajikan Alh Dr Ado Bayero

30/09/2024

YA ALLAH MUNA NEMAN TAIMAKON KA DA AGAJINKA ADUKKAN LAMARINMU. KA KAWOWA MANA TALLAFI.

Aminu ne Dabon Kano.Mai masun mulkin Kano.Makasau Dabon Kano
19/07/2024

Aminu ne Dabon Kano.
Mai masun mulkin Kano.
Makasau Dabon Kano

في امان الله
19/06/2024

في امان الله

A MADADINA DA IYALINA MUNA TAYA MAI MARTABA SARKIN KANO ALHAJI AMINU ADO BAYERO CFR. BARKA DA SALLAH. ALLAH YATAIMAKI SA...
19/06/2024

A MADADINA DA IYALINA MUNA TAYA MAI MARTABA SARKIN KANO ALHAJI AMINU ADO BAYERO CFR. BARKA DA SALLAH. ALLAH YATAIMAKI SARKI YA MAIMAITA MANA.

Tuba suke Babah.Allah ya kara lafiya Sarkin Gaske.✊✊✊
07/06/2024

Tuba suke Babah.
Allah ya kara lafiya Sarkin Gaske.
✊✊✊

Maikano ka kara Hakuri, Komi yayi farko zai wuce.Allah ya kula da lamarinka Sarkin Kano.
29/05/2024

Maikano ka kara Hakuri, Komi yayi farko zai wuce.
Allah ya kula da lamarinka Sarkin Kano.

YAU SHEKARU 8 DA KOMAWARKA GA RAHMAR UBANGIJI. ALLAH YA HADAMU AZANGON BARKA.
06/06/2022

YAU SHEKARU 8 DA KOMAWARKA GA RAHMAR UBANGIJI. ALLAH YA HADAMU AZANGON BARKA.

Address

Kofar Nassarawa Gidan Dan Ruwatan Kano
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Late ADO Bayero Memorial association posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Late ADO Bayero Memorial association:

Share

Category