27/08/2026
Assalamualaikum Alaikum Warahamatullah !!
Jama'ar Annabi Matashi Jabiru Sani Dambatta Yana Chikin wani mayuya chin Hali Wanda ya samu karaya a hannun sa a kwanakin baya, to bayan anyimasa gyara Gyaran Bai yuwu ba har sai da takai takawo tsokar jikin hannun Jabiru ta rube tana ruwa Yanzu a takaice dai Yan uwan sa sun kaishi Asibitin Kashi na Dala inda wannan Asibiti s**a basu tabbacin za'a yimasa aiki, Amma Aikin bazai samu ba sai sun ajje kudi kimanin naira Miliyan Daya da Dubu Dari biyar ₦1,500,000.
Iyayen Jabiru da Yan uwansa basu da wannan kudi saboda masu karamin karfi ne sannan Kuma Duk karfin su ya tafi akan magunguna Shine suke Neman Alummar Annabi da su taimaka musu su sharewa wannan bawan Allah hawaye ba dole sai an samu Wanda zai Bada kudin duka ba Ko da karo karo a haka za'a hada Wannan kudi. Allah ubangiji ya Bada Ikon taimakawa.
Muna Rokon Allah subhanahu wata'ala ya Bashi lafiya da duk Alumma Musulmi Dake Fadi Duniya Allah ya basu lafiya mukuma da muke da lafiya Allah ya Kara mana lafiya da abinda lafiya zata chi Amin ya hayyu ya kayyum.
Domin Neman karin bayani za'aiya tuntubar Wannan kafa Kai tsaye Ta Nomba kamar haka
08104568468
07069614064
IDON Dambatta