NAZ Update

NAZ Update Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from NAZ Update, Broadcasting & media production company, Kano.

"Zan mayar da Litar Mai Naira 200 idan naci zaben 2027".---- Prince Adewole Adebayo,  Dan takarar shugaban kasa na jam’i...
07/09/2026

"Zan mayar da Litar Mai Naira 200 idan naci zaben 2027".

---- Prince Adewole Adebayo, Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar a SDP

Muna fatan ALLAH yayi mata rahama, Ameen.
07/09/2026

Muna fatan ALLAH yayi mata rahama, Ameen.

"Tsufa yayi Gaddama, Na Goggo Na Tikar Rawa Kafada da Kafada da Yarinyar Goggo, Kar fa Goggo ta Fusata".Hon. Aminu Sulai...
07/09/2026

"Tsufa yayi Gaddama, Na Goggo Na Tikar Rawa Kafada da Kafada da Yarinyar Goggo, Kar fa Goggo ta Fusata".

Hon. Aminu Sulaiman Khalid Maidoki Gwale, tsohon Dan Takara kuma Dan Jam'iyyarNDC a Kano.

Idan da gaske Gwamnan Kano ya ci Amanar Kwa Kwankwaso, to a ganinku wanne irin abu ya yi wa Kwa Kwankwason da za a kiraw...
07/09/2026

Idan da gaske Gwamnan Kano ya ci Amanar Kwa Kwankwaso, to a ganinku wanne irin abu ya yi wa Kwa Kwankwason da za a kirawo shi da hakan ?

Za ku sake zabar Abba ?Abba Kabir Yusuf
06/09/2026

Za ku sake zabar Abba ?

Abba Kabir Yusuf

06/09/2026

Danbilki Kwamanda, ya ce duk abinda Gwamnan Kano ke yi na yi wa tara magana ba gaskiya bane, kawai tsarawa ake domin a nunawa mutane a aiki.

--- Abdulmajid Danbilki Kwamanda, Shugaban Arewa Media Group

🎥Halifa Yakubu M Risqua

Rabiu Musa Kwankwaso Abdulmajeed Almustapha Kwamanda Abba Kabir Yusuf

06/09/2026

Yadda Gidauniyar Engr. Yusuf Da'awah ta kaddamar da rabon tallafi na kayan Karatu na Yaran da Iyayensu s**a rasu da kuma wadanda Iyayensu ba su da karfi.

Akalla Yara 500 daga sassan jihar Kano ne s**a amfana da tallafin wanda aka samar domin inganta tayuwar Yaran.

Sponsored."Daman mutanen Kwankwasiyyar duk na Sanata Hanga ne, shi yasa da Kwankwaso yaje Gezawa aka yi jifa".---- Alhaj...
06/09/2026

Sponsored.

"Daman mutanen Kwankwasiyyar duk na Sanata Hanga ne, shi yasa da Kwankwaso yaje Gezawa aka yi jifa".

---- Alhaji Mukhtar Garba Intini, Sarki yaki Sanata Rufa'i Hanga.

Dubban magoya baya sun tarbi Sanata Kwankwaso a garin Gezawa na jihar Kano.Rabiu Musa Kwankwaso
06/09/2026

Dubban magoya baya sun tarbi Sanata Kwankwaso a garin Gezawa na jihar Kano.

Rabiu Musa Kwankwaso

Sanata Kwankwaso ya karbi shahadar wasu daga cikin 'Yan Jam'iyyar APC na karamar Hukumar Makoda da s**a koma NDC, karkas...
06/09/2026

Sanata Kwankwaso ya karbi shahadar wasu daga cikin 'Yan Jam'iyyar APC na karamar Hukumar Makoda da s**a koma NDC, karkashin kagorancin Dr. Saleh Musa Wailare.

Address

Kano
700101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NAZ Update posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share