Tech a Hausa

Tech a Hausa
� Sirrin wayarka da baka sani ba
� Codes • � Apps • � Kwatanta wayoyi
� Bi shafin don abin da zai amfane ka kullum

    #Sabuwar data offer amma only airtel user ke amfanida ita yadda ake activation nata kamar haka1 kaje playstore kayi ...
06/12/2025

#
Sabuwar data offer amma only airtel user ke amfanida ita yadda ake activation nata kamar haka
1 kaje playstore kayi searching na smartcash app kai downloaded nashi

2. sai kayi register app nasu

3. sai ka duba account number ka sai kadauki acc.number kaje kayi deposet app ba ayi kasada #200 naira idan kasaka deposit

4. kadawo kashiga Dial.Call nawayarka wajen kira sai kasaka wannan Codes Din *939*77 # zai baka zabi na data wadda kake a jere kamar haka.
👇🏽👇🏽👇🏽👀👀💯💯
amma kar amanta airtel sim kawai
idan kanada tambaya kaman a comment amma kar amanta ayi like.and follow for more update

Wadannan codes din sunada matukar amfani ga duk mai amfani da waya 📱💯📱 yakamata yasandasu sannan duk codes din da ke nan...
27/11/2025

Wadannan codes din sunada matukar amfani ga duk mai amfani da waya 📱💯📱 yakamata yasandasu sannan duk codes din da ke nan akwai bayaninsa a comment section sannan duk tambayar da kake da ita zaka iyayi a comment section 👇🏽👇🏽👇🏽💯💯

Aslm Barkada yammah Ankirkiri wannan gida domin taimakon Al,umma ta hanyar ilman tarwa ga Al,ummah gameda yadda zaka.mag...
24/11/2025

Aslm Barkada yammah
Ankirkiri wannan gida domin taimakon Al,umma ta hanyar ilman tarwa ga Al,ummah gameda yadda zaka.magance matsalolin wayarka da kanka kamar haka.

Kaduba Comment section.👇🏽👇🏽👇🏽

Kuyi following nawannan Account domin samun update akai.

Idan kanada tambayazaka iyayi a Comments section...
👇🏽👇🏽👇🏽💯💯💯

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tech a Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share