Majma'u Ahbab Sheikh Ibrahim Niasse Rta Kano Branch

Majma'u Ahbab Sheikh Ibrahim Niasse Rta Kano Branch This is the official page that belongs to the Majma'u Ahbab Sheikh Ibrahim Niasse (RTA) Kano Branch.

01/10/2026

Ziyarar Girmamawa Zuwa Ga Khalifa Isa Court Road,Wanda Shugabannin Majmau Ahbab Sheikh Rta Reshen Kano Sukai masa, inda aka tattauna muhimman batutuwa da s**a shafi shirye shiryen maulidin shehu rta da zaai a jihar Kano

Insha Allah MURADIN MAJMAU AHBAB Sheikh Ibrahim Niasse Rta Sannan Muradin Yan FAILA Ya kusa Tabbata.Fatiha Da Salatal Fa...
24/09/2026

Insha Allah MURADIN MAJMAU AHBAB Sheikh Ibrahim Niasse Rta Sannan Muradin Yan FAILA Ya kusa Tabbata.

Fatiha Da Salatal Fatih
Hadiyya Ga Shugaba Sallallahu Alaihi Wasallam

Allah Ya Tabbatar Da Wannan Muradi Na Yan Faila A Karkashin Jagorancin Sheikh Sani Auwalu Ahmed Tijjani

13/09/2026

Shawarar Sheikh Dr Malam Nasidi Abubakar Ga Kungiyar Majma’u Ahbab Sheikh Ibrahim Niasse Rta A Council Meeting Da Akai.

Wannan Yana Daga Cikin Irin Sauyin Da Wannan Kungiya Ta Fara Samarwa A Yanzu, Kamar Yanda Insha Allah Daga Wannan Shekarar Zaa Fara Ganin Sauyi Na Yanda Taron Zai Cigaba Da Gudana.

12/09/2026

Shawarar Khalifa Sukairaj Salga Ga Kungiyar Majma’u Ahbab Sheikh Ibrahim Niasse Rta A Council Meeting Da Akai.

Wannan Yana Daga Cikin Irin Sauyin Da Wannan Kungiya Ta Fara Samarwa A Yanzu, Kamar Yanda Insha Allah Daga Wannan Shekarar Zaa Fara Ganin Sauyi Na Yanda Taron Zai Cigaba Da Gudana.

MAJMA’U AHBAB SHEIKH RTA KANO Council Meeting Alhamdulillah cikin yardar Allah a jiya shugabanni da iyaye na Kungiyar Ma...
11/09/2026

MAJMA’U AHBAB SHEIKH RTA KANO Council Meeting

Alhamdulillah cikin yardar Allah a jiya shugabanni da iyaye na Kungiyar Majma’u Ahbab Sheikh Ibrahim Niasse Rta Association Of Nigeria (Kano Branch) sun zauna council meeting na farko.

Cikin wadanda s**a halarci zaman akwai….

1 Khalifa Tuhami Atiku Sanka
2 Khalifa Hassan Sani Kafinga
3 Khalifa Ahmad Sukaraj Salga
4 Khalifa Tijjani Aliyu Harazimi
5 Sheikh Dr Malam Nasidi Goron Dutse
6 Sayyidi Malam Usman Warshu
7 Engr Sayyidi Aliyu Tamasi Maihula
8 Sayyidi Mahmud Tijjani Usman

Da sauran su

An tattauna muhimman batutuwa da yawa, musamman iyaye sun tabo inda yan uwa suke so ace Kungiyar Majma’u Ahbab Sheikh Rta ta canja salon maulidin, duba da a yanzu an sauya salon shugabanci ya koma salo na zamani.

Ba tsawaita magana zan ba, insha Allah zan sanya muku videos na bayanin da shugabanni s**ai ta fannoni daban

Dan Almajiri
10/09/2026

Innalillahi wa inna ilaihirrajiun Sheickh Makki Sheickh Ibrahim Niasse ya koma zuwa Ga Rahmar Allah
31/08/2026

Innalillahi wa inna ilaihirrajiun

Sheickh Makki Sheickh Ibrahim Niasse ya koma zuwa Ga Rahmar Allah

Yayin Da Nakuda Tazo Mata,Ta Kasance A Gida Ita Kadai, Sai Taga Wani Farin Tsuntsu Ya Shafi Zuciyar Ta,Sai Tsoro Ya Gush...
24/08/2026

Yayin Da Nakuda Tazo Mata,Ta Kasance A Gida Ita Kadai, Sai Taga Wani Farin Tsuntsu Ya Shafi Zuciyar Ta,Sai Tsoro Ya Gushe A Gare Ta.
Sannan akazo mata da abun sha fari,sai ta karba tasha,sai haske madaukaki ya haskakata,sai taga wasu mataye,tsayin su kamar na dabino ne,sai s**a kewayeta, sai nana Amina tace a ina kuka sanni, a wata ruwayar daga gare ta tace, sai s**a ce dani, mune asiya matar firauna da maryam yar Imrana,wadannan kuma matan Hurul Inu ne.

Sai taga dibaji fari tsakanin sama da kasa,sai taga wasu mazaje,a hannunsu akwai butoci na azurfa,sai taga wani yanki na tsuntsaye sun fuskanto ta,har s**a rufe dakinta,bakinsu na zumurruzu ne,fukafukansu na yaqutu ne, sai taga mahudar rana da mafadarta, sai taga tutoci guda 3 an kafa su, daya a gabas, daya a yamma,daya a bayan Kaaba,sai nakuda ta kamata, sai ta haife shi Sallallahu Alaihi Wasallam
صلى الله عليك وعلى ٱلك وسلم
السلام عليك يا عين الحق التى تتجلى منها عروش الحقائق

Allah Saboda Sirrin Dake Cikin Nakudar Nana Amina, Duk Mace Mai Juna 2 Allah Ka Sauke Ta Lafiya, Duk Mai Fama Da Wata Da...
24/08/2026

Allah Saboda Sirrin Dake Cikin Nakudar Nana Amina, Duk Mace Mai Juna 2 Allah Ka Sauke Ta Lafiya, Duk Mai Fama Da Wata Damuwa Ko Lalura Ka Yaye Masa,Wadanda Suke Daure A Gidan Prison بغير حق Allah Ka Fito Dasu Daga Gidan Lafiya.

Allah saboda Alfarmar Sayyida Amina Da Sayyidi Abdullah A Wajan Ka, Ka Dauke Talaucin Duniya Da Lahira A Rayuwar Mu.
23/08/2026

Allah saboda Alfarmar Sayyida Amina Da Sayyidi Abdullah A Wajan Ka, Ka Dauke Talaucin Duniya Da Lahira A Rayuwar Mu.

Address

Kano
700001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Majma'u Ahbab Sheikh Ibrahim Niasse Rta Kano Branch posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share