Uthman Shaaban Muhd

Uthman Shaaban Muhd Digital Marketer | Social Media Manager
INCREASE your sales, IMPROVE your brand. Let’s grow together.

Kana da Product? Kana da Service?Amma ba ka samun customers yadda ya kamata?Kada ka damu — marketing ɗin daidai ne da Ab...
23/11/2025

Kana da Product? Kana da Service?
Amma ba ka samun customers yadda ya kamata?
Kada ka damu — marketing ɗin daidai ne da Abunda kake buƙata.

Ni a shirye nake in tallata maka kasuwanci domin:
✅ Ka samu sababbin customers
✅ A ƙara samun sales
✅ A fahimtar da mutane me kake siyarwa
✅ A inganta sunan brand ɗinka

























Kasuwanci ba ya girma lokaci guda — yana girma da dabarar marketing!Idan kana da product amma babu masu siya, matsalar b...
23/11/2025

Kasuwanci ba ya girma lokaci guda — yana girma da dabarar marketing!
Idan kana da product amma babu masu siya, matsalar ba quality ba ne, matsalar visibility ce.
Ka bari mu taimaka maka ka isa ga abokan ciniki cikin sauƙi.
Online marketing is the new power! 🚀

























Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Uthman Shaaban Muhd posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share