Al Kalamu Haq

Al Kalamu Haq KARATUTTUKA

11/02/2026


09/02/2026


Siyasa ra'ayine kwarai da gaske Ni gara ayina kuma shine zabina da yaradar Allah kairan insha'Allah sheikh Professor Isa...
07/02/2026

Siyasa ra'ayine kwarai da gaske Ni gara ayina kuma shine zabina da yaradar Allah kairan insha'Allah sheikh Professor Isa Ali Pantami con maji dadin Dáular usmaniya.

Sheikh Lawan Abubakar Shua’aibu Triumph ya bayyana cewa daga cikin muhimman abubuwan da ya kamata Musulmi ya fara gyaraw...
07/02/2026

Sheikh Lawan Abubakar Shua’aibu Triumph ya bayyana cewa daga cikin muhimman abubuwan da ya kamata Musulmi ya fara gyarawa kafin zuwan watan Ramadan shi ne inganta aqida ta Tauhidi.

Malamin ya yi wannan bayani ne a cikin wata lakca da yake gabatarwa a halin yanzu a Masallacin Sheikh Salihu Gwani Dan Zarga, da ke Unguwar Dabai a cikin garin Kano.

A cewar Sheikh Lawan Triumph, ibada ba ta karɓuwa a wurin Allah sai idan aqida ta kasance sahihiya, musamman a kan Tauhidi, domin ita ce tushen dukkan ayyukan alheri. Ya jaddada cewa gyaran aqida kafin Ramadan na taimakawa Musulmi ya shiga watan da zuciya mai tsarki da fahimta ingantacciya.

Sheikh din ya kara da cewa azumi, sallah, karatun Al-Kur’ani da sauran ibadoji za su fi yin tasiri ne kawai idan an gina su a kan sahihiyar aqida, ba tare da shirka, bidi’a ko ruɗani ba.

Ya kammala da kira ga al’umma da su yi amfani da wannan lokaci kafin Ramadan wajen neman ilimin addini, gyara imaninsu da kuma komawa ga koyarwar Al-Kur’ani da Sunnah bisa fahimtar magabata nagari.







Muhadara
03/02/2026

Muhadara

03/02/2026
27/01/2026

Address

BACHIRAWA GABAS DARERAWA A
Kano
700001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al Kalamu Haq posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share