Hikima Fahimtar Rayuwa

Hikima Fahimtar Rayuwa HIKIMA FAHIMTAR RAYUWA
🎙️ Voice of Wisdom
📖 Deep Life Lessons
🖋️ Inspire • Learn • Grow

23/06/2026

Ƙaddarar Rayuwa.....

#

22/06/2026

Abokin na gaskiya ...

21/06/2026

I got over 60 reactions on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

20/06/2026

Meyasa Mutane Dayawa suke da Muwa Kullum...

18/06/2026

Amincin mutane gare ka

17/06/2026

Me yasa Wasu mutanen suke samun Girmamawa.....

ALHAMDULILLAH! 🎉❤️Da farko muna miƙa godiya ga Allah Maɗaukakin Sarki, Wanda cikin ikonsa da rahamarsa Ya ba mu damar ka...
16/06/2026

ALHAMDULILLAH! 🎉❤️

Da farko muna miƙa godiya ga Allah Maɗaukakin Sarki, Wanda cikin ikonsa da rahamarsa Ya ba mu damar kaiwa mabiya 1,000 a shafinmu na HIKIMA FAHIMTAR RAYUWA.

Wannan ba kawai lamba ba ce a gare mu, alama ce ta amincewa, ƙauna da goyon bayan da kuka nuna mana tun daga farkon tafiyarmu har zuwa yau.

Muna gode wa kowane mai bibiyar shafinmu, mai yin like, comment, sharing da kuma wanda yake gayyatar abokansa domin su amfana da abubuwan da muke wallafawa. Ku ne ginshiƙin wannan nasara, kuma ku ne dalilin da ya sa muke samun ƙarfin gwiwar ci gaba.

A madadin HIKIMA FAHIMTAR RAYUWA, muna alƙawarin ci gaba da kawo muku saƙonnin hikima, nasihohi masu anfani, da darussan rayuwa da za su taimaka wajen gina kyakkyawar al'umma mai cike da ilimi, tarbiyya da fahimta.

Muna roƙonku da kada ku gaji da kasancewa tare da mu. Ku ci gaba da bibiyar shafinmu, ku yi sharhi, ku yi sharing, ku kuma gayyaci sauran 'yan uwa da abokan arziki domin su kasance cikin wannan tafiya mai albarka.

Da yardar Allah, wannan 1K mafari ne kawai. Muna fatan tare da goyon bayanku za mu kai matakai masu girma fiye da wannan nan gaba.

Allah Ya saka muku da alheri, Ya albarkaci rayuwarku, Ya ƙara muku lafiya, arziki da natsuwa. Ya sanya alkhairi a dukkan lamuranku.

🙏 MUN GODE DA GOYON BAYANKU

✍️ HIKIMA FAHIMTAR RAYUWA
"Haske Ga Fahimtar Rayuwa"

16/06/2026

Waye yafi Arziki a duniya.....

15/06/2026

Darasin Rayuwa.......

14/06/2026

True love part 1

# #

Address

Kano
700106

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hikima Fahimtar Rayuwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share