Jabir Yakubu

Jabir Yakubu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jabir Yakubu, Digital creator, N0:/738 Sagir kumasi street Hadejia Road, Kano.

Happy Birthday Jagora 🎂🎂🎉Muna Addu'ar Allah Yakara Daga Darajarka Yakawo Maka Babban Rabo Ya Yafe Maka Duk'kannin Kura-k...
17/03/2026

Happy Birthday Jagora 🎂🎂🎉

Muna Addu'ar Allah Yakara Daga Darajarka Yakawo Maka Babban Rabo Ya Yafe Maka Duk'kannin Kura-kurenka Yakuma Karo Maka Wasu Shekarun Masu Tarin Yawa Da Tarin Albarka Saboda Darajar Annabi Da Al'qur'ani.

Nabegu Online Media Team

DG TSG Dr Umar Tanko Yakasai at the APC National Convention Media and Publicity Subcommittee Meeting Today.👌👌👌
17/03/2026

DG TSG Dr Umar Tanko Yakasai at the APC National Convention Media and Publicity Subcommittee Meeting Today.

👌👌👌

PRESIDENCY Update:NORTH-WEST POWER PUSH: Yakasai Meets Adelabu, Seeks Power Boost for the Region Presidential aide, Abdu...
16/03/2026

PRESIDENCY Update:

NORTH-WEST POWER PUSH: Yakasai Meets Adelabu, Seeks Power Boost for the Region

Presidential aide, Abdullahi Tanko Yakasai, Senior Special Assistant to the President on Community Engagement for the North West, paid a working visit to the Honourable Minister of Power, Hon. Adebayo Adelabu, at his office in Abuja.

Yakasai's visit aimed to address power challenges and boost electricity supply in the North West region.

The meeting focused on power development initiatives in the North-West.

—Tinubu Reporters.

Maso kano
15/03/2026

Maso kano

Allahu AkhbarAnsha Gwagwarmayar Rayuwa, Munyi Dashi Ma,aikatar Computer T.I.T Computer Institute, Munyi Tafiyar Muryar T...
14/03/2026

Allahu Akhbar

Ansha Gwagwarmayar Rayuwa, Munyi Dashi Ma,aikatar Computer T.I.T Computer Institute, Munyi Tafiyar Muryar Talaka Dashi, Muna Cikin Aiki Dashi A Hukumar Kare Haƙƙin Dan Adam ( Human Right Network, )

Allah ya maka Rahma Ascon

NORTH-WEST: Yakasai Visits Education Minister, Discusses Education BoostHon. Abdullahi Tanko Yakasai, Senior Special Ass...
14/03/2026

NORTH-WEST: Yakasai Visits Education Minister, Discusses Education Boost

Hon. Abdullahi Tanko Yakasai, Senior Special Assistant to the President on Community Engagement (North-West), pays a working visit to Education Minister Prof. Suwaiba Ahmed in Abuja.

The visit focuses on educational developments and boosting vocational skills for Nigerian youths, particularly in the North West.

Yakasai's visit aligns with President Tinubu's Renewed Hope education agenda.

—Tinubu Reporters

13/03/2026

Watch, follow, and discover more trending content.

Babban Daraktan Cibiyar Kula da Nagartar Ayyuka ta Ƙasa (NPC) Ya Kaddamar da Kwamitin Gudanar da Tsarin Auna Ingancin Ai...
13/03/2026

Babban Daraktan Cibiyar Kula da Nagartar Ayyuka ta Ƙasa (NPC) Ya Kaddamar da Kwamitin Gudanar da Tsarin Auna Ingancin Aiki (PMS)

A yammacin wannan rana ta Alhamis 12-03-2026. Babban Daraktan Cibiyar Kula da Nagartar Ayyuka ta Ƙasa (NPC), Dr. Baffa Babba Dan’agundi, ya kaddamar da kwamitin ƙwararru na cibiyar da zai jagoranci aiwatar da Tsarin Auna Ingancin Aiki (Performance Management System – PMS). An gudanar da wannan taro a ofishin Babban Daraktan inda Daraktoci, Shugabannin Sassa (HODs) da manyan jami’an gudanarwa s**a halarta.

A cikin jawabinsa na buɗe taron, Dr. Baffa Babba Dan'agundi ya bayyana cewa shirin PMS an ƙirƙire shi ne domin ƙara inganta yawan aiki da nagartar ayyuka a cikin cibiyar. Ya tabbatar wa mambobin kwamitin cikakken goyon bayansa, tare da ƙarfafa musu gwiwa da su sadaukar da kansu wajen tabbatar da an aiwatar da tsarin yadda ya kamata.

Da yake jawabi a wajen taron, Daraktan Sashen Gudanar da Harkokin Ma’aikata, Malam Shuaibu Zakari Atte, ya yaba da hangen nesa da kuma jagorancin Babban Daraktan, wanda ya ce shi ne ginshiƙin da ya haifar da wannan shirin na PMS.

Haka kuma, Mista Olabintan Olatunji wanda shi ne wakilin PMS daga Ma’aikatar Kwadago da Ayyukan Yi ta Tarayya, ya nuna godiyarsa ga Babban Daraktan bisa goyon bayan da yake bayarwa. Ya bayyana cewa bayan horo da takardar shaidar ƙwarewa da za a bai wa mambobin kwamitin, za a dora musu alhakin kula da ci gaban aikin ma’aikatan cibiyar, tare da jaddada muhimmancin su ɗauki aikin da muhimmanci.

Shi ma Mista Nwachukwu John Ikechukwu daga Ofishin Kula da Ci gaban Ayyukan Ma’aikata na Ofishin Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya, ya bayyana cewa kafa wannan kwamitin ƙwararru an yi shi ne domin taimaka wa shugabancin cibiyar wajen haɗa kai da aiwatar da tsarin PMS yadda ya kamata.

A ƙarshe, Daraktar Sashen Tsare-tsare da Nazarin Manufofi, Hajiya Omotayo Akingbade, wadda ta gabatar da jawabin godiya, ta yi kira ga dukkan Daraktoci da Shugabannin Sassa da su ba da cikakken goyon baya domin tabbatar da nasarar aiwatar da wannan sabon tsari.

Ayuba Jarimi
SSA MEDIA TO THE DG NPC
Alhamis 12th March 2026.

Address

N0:/738 Sagir Kumasi Street Hadejia Road
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jabir Yakubu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share