MU Taimaki KAMMU

MU Taimaki KAMMU Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MU Taimaki KAMMU, Digital creator, Yar, akwa A zari, a Road, Kano.

26/06/2026
20/06/2026

Gwamna Abba, ya bayyana hakan ne a lokacin da yake jawabi na ganawa ta musamman da ya yi da alhazan jihar Kano, da ke ƙasa mai tsarki a ranar Larabar nan.

20/06/2026

Jarumar masana’antar Kannywood, Nafisa Abdullahi, ta bayyana cewa a ra’ayinta aure ba ya kawo wa mata komai illa takurawa da kuma ɗora musu nauyin hidima.

Ta bayyana hakan ne a cikin wani faifan bidiyo da ya bazu a shafukan sada zumunta, inda ta yi tsokaci kan yadda take kallon aure da kuma zamantakewar ma’aurata.

11/06/2026

Salu alal nabiyy

Address

Yar, Akwa A Zari, A Road
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MU Taimaki KAMMU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share