Yusuf S. Yusuf

Yusuf S. Yusuf 💡[CEO Yusuf ]✓
💪Self•Reliance⚫
Contents Creator 🕋
"Every Soul Most Test The Death"🌙✨
KULLU NAFSIN ZA'IKATUL MAUTT

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abdulrahman Sagir, Eri Arrafi, Deeja Dogara, Haxxan DM, B...
17/01/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abdulrahman Sagir, Eri Arrafi, Deeja Dogara, Haxxan DM, Bashir Muhammad, Donald Eric, Mubarak Hassan, Abubakar Ibrahim, Rajul Islam, Aliyu Musa Isma'eel, Khadija Salihu Ahmad, Malamba Simba, Alhaji Bashow, Aliyu Quality Gora, Ira Afifah, Aisha Moms Islam, Waheda Khatun, Ma Cho, Kingg Tanaka, Brong Malis, Hoona Choo, Dan Ranque Azada, Haneefa Sbawa, Fauzi Putra Widjaja

Idan kaga Namiji yana murmushi, yana gaisawa da mutane cikin nishadi, kada ka dauka rayuwar ta yi masa dadi ne.A'a, Jaru...
14/01/2026

Idan kaga Namiji yana murmushi, yana gaisawa da mutane cikin nishadi, kada ka dauka rayuwar ta yi masa dadi ne.

A'a, Jarumta ce kawai irin ta 'Da Namiji.

Akwai abubuwa 3 da Maza suke boyewa wanda Allah kadai Ya sani:

1. Aljihun Baya:
Zai fita da safe, aljihunsa ₦0.00, amma zai yi shiga mai kyau, ya sa turare. Ba don yana da kudi ba, sai don Kada a raina shi, kuma kada a tausaya masa. Namiji ya gwammace ya ci kasa da ya zama abin tausayi.

2. Kukan Zuciya:
Ana ganin kamar bashi da damuwa, amma yana da lissafin bashi, lissafin kudin hayar gida, lissafin maganin iyaye, da lissafin makomar rayuwarsa. Yana hadiye kukan ne saboda ya san Idan ya karye, gidan gaba daya ya karye.

3. Addu'ar Boye:
A duk sujjadar da ka gan shi yana yi, baya rokon mota ko gida mai kyau tukunna... Yana rokon: "Ya Allah kada Ka bari in wulakanta a idon wadanda suke ganin girmata."

SAKO ZUWA GA DUNIYA:
Kada ku kalli murmushinmu ku ce muna da shi.
Muna murmushi ne saboda mun yarda cewa Mai Bayarwa (Allah) yana sane da mu, kuma Lokaci ne kawai.

Ya Allah, duk Namijin da ya killace damuwarsa a ransa don kada ya dame kowa, yana fafutukar kare mutuncinsa...

Ya Allah Ka kawo masa dauki ta inda ba ya zato, Ka canza masa wannan damuwar zuwa Farin Ciki.

KA TABA YIN WANNAN LISSAFIN A ZUCIYARKA?🤔Dan uwa, tsaya ka duba yadda rayuwa take da ban mamaki:Kana kuka baka da Kudi a...
13/01/2026

KA TABA YIN WANNAN LISSAFIN A ZUCIYARKA?🤔

Dan uwa, tsaya ka duba yadda rayuwa take da ban mamaki:

Kana kuka baka da Kudi a aljihu...
Wani kuma yana Asibiti, yana da Miliyan 10 a asusunsa, amma yana rokon Allah Ya karbi kudin duka, ya bashi irin Lafiyar da kake wasa da ita.

Kana kuka baka da Mota...
Wani kuma kafafuwansa sun shanye, yana rokon Allah Ya bashi damar taka kasa sau daya, ko da kuwa a kafa zai yi ta tafiya har karshen rayuwarsa.

Kana kuka baka yi Aure ba...
Wani kuma yana cikin gidan aure, amma yana rokon Allah dare da rana Ya fitar da shi daga azabar da yake ciki.

Kana kuka Iyayenka Talakawa ne...
Wani kuma yana nan yana zubar da hawaye, yana cewa: "Da ma Iyayena suna raye, ko da kuwa bara za mu dinga yi tare."

Kana kuka gidanku na Kasa ne...
Wani kuma yana can a Gaza ko a sansanin gudun hijira, bashi da ko dakin da zai sa kansa.

Ka sani👇
Matsalarka ba "Rayuwar" bace... Matsalarka "Idon" da kake kallon rayuwar ne.
Kana kallon Abin da baka da shi, ka manta da Abin da Allah Ya baka.

Idan kana da Lafiya, da Numfashi, da Iyaye, da Imani...
Wallahi kai Mai Kudi ne, baka sani ba ne.

CHALLENGE NA YAU SHINE:
Maimakon ka yi korafi, ina so ka rubuta kalma daya kacal a kasa don kunyata Shaitan:
Rubuta: "ALHAMDULILLAH ALA KULLI HALIN" 👇
YUSUF S. YUSUF

Duk matsayin ka duk kudinka wannan kayan shi za a sama idan ka mutu Allah kasa muyi kyakyawan karshe Àameen Ya Hayyu Ya ...
13/01/2026

Duk matsayin ka duk kudinka wannan kayan shi za a sama idan ka mutu Allah kasa muyi kyakyawan karshe Àameen Ya Hayyu Ya Qayyum.

Yaku amare wannan itace gwagwarmayar da abokan ango sukesha. Kafin saka muku kayanku acikin dakinku, Dan haka cin taliya...
13/01/2026

Yaku amare wannan itace gwagwarmayar da abokan ango sukesha. Kafin saka muku kayanku acikin dakinku, Dan haka cin taliyar amarya dasuke xuwayi, Ba alfarma kuke musu ba🤣🤣🤣

Ina samari 😎 me ya kamata mu yiwa wannan yarinyar
10/01/2026

Ina samari 😎 me ya kamata mu yiwa wannan yarinyar

Wasu Iyaye A Jihar Bauchi Sun Mayar Da Goro Da Sadakin Wani Ango Bayan 'Yarsu Ta Samu Wani Mai Hannu Da Shuni Da Zai Aur...
08/01/2026

Wasu Iyaye A Jihar Bauchi Sun Mayar Da Goro Da Sadakin Wani Ango Bayan 'Yarsu Ta Samu Wani Mai Hannu Da Shuni Da Zai Aure Ta

Me za ku ce?

07/01/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! हाम्रो प्यारो देश नेपाल, Azenith Jhoya, Uxxain Muh'd, Abban Ringim, Abubakar Mohammed, Moses Dunga Mphd, Mustapha Bara'u Kankia, Sa'ad Abubakar, Loveth Iriagbonse Oviasogie, Yusrah Ahmed, Qurratul Aini, Mubarak Muhammad Bajoga, Salv Cupat, Khalifa Tafida Abba, Ann Onuchikaire-Temple, Saeed Muhammad, Liliana Sarah Simiyu Wabwile, Zayyanu Bello Sokoto, Ahmed Sani, Uddhab Kumar Udaya, Darshana Upul Gunarathna, Abba Hussaini Gumel, Hussain Uba, Comrd Almustapha Nuru Lolo, Sylvester Nelson, Ado Garba Bkd, Aminu Abdullahi Abubakar, Deborah Kakuru Kake, Idris Maikusa, Baranzi Naomi, Mustapha Ahmed, Comrade Shamsuddeen Gama, Salihu Muhammad Fullaty, Real Abu Afnan, Muhammad Auwal Muhammad Flash, Ramesh Bhandari, Adamu Rilwanu, Akhil Raj, Ibraheem Haleerou Rarah, Saifullahi Yusuf Zurmi, Isah Muhammad Isah, Bashir Hassan Gama, Himma Ibraheem Kurna, Sameenu Abdulrahman, Shirley Aglas Sumalinog, Usman Muhammad Birniwa, Abdulaziz Hassan, Mohammed Ibrahim, Hanif Khan, Sabitu Attahiru Ahmed

06/01/2026

Address

Maraba Gidan Kudu
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yusuf S. Yusuf posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share