Darus Salafiyyah Garo

Darus Salafiyyah Garo Al kitab was sunnah ala manhajis salaf

14/09/2026

Allah ya gafarta wa Dr. Idris Abdul'aziz Dutshen Tanshi.

Allah ya karawa Malam lafiya.
13/09/2026

Allah ya karawa Malam lafiya.

12/09/2026

Tauhidi da sunnah sune suke haɗa kan al'umma.
Shirka da bidi'a sune suke raba al'umma.

12/09/2026

Tauhidi farko

09/09/2026

Minti 5 akan sunnah yafi shekara 50 akan Bidi'a.
Dr. Ahmad Ibrahim BUK Rahimahullah.

09/09/2026

Jahilan mutane wadanda basu fahimci Tauhidi ba.

Prof. Mansur Isah yelwa Hafizahullah

08/09/2026

Mal Na godiya bisa ga addu'o'i

Alhamdulillah.Sheikh Abdurrazaq Yahaya Haifan Ya dawo karatu a wannan mako cikin yardar Allah. Muna rokon Allah ya karaw...
07/09/2026

Alhamdulillah.
Sheikh Abdurrazaq Yahaya Haifan
Ya dawo karatu a wannan mako cikin yardar Allah.
Muna rokon Allah ya karawa Malam lafiya yasa kaffara ne.

04/09/2026

Allah ya karɓi ibadun mu.

03/09/2026

Ya Allah ka tabbatar da mu a cikin addinin musulunci.
Ya Allah ka karbi rayukan mu muna musulmai.

Address

Kano
Kano

Telephone

+2348039298848

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darus Salafiyyah Garo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Darus Salafiyyah Garo:

Shortcuts

Share