Hikima tv

Hikima tv An kirkiri wanna page ne na HIKIMA TV Dan kawomuku labarai na addini da na siyasa dakuma na wasanni bakidaya

“Duk ranar da Kwankwaso ya shiga ADC to Abba yana da ƙalubale, domin duk na jikinsa 'yan tuwo tuwo ne, babu taimakon da ...
30/01/2026

“Duk ranar da Kwankwaso ya shiga ADC to Abba yana da ƙalubale, domin duk na jikinsa 'yan tuwo tuwo ne, babu taimakon da zasu iya yi masa.”

- Abdulmajid Danbilki Kwamanda

13/01/2026

Innalillahi wa,inna ilaihi raji,u
Awanna dare musami labarin
TASHIN Gobara a gidan Mai Dake RIMIN KEBE MAI SUNA WAHIDA ALLAH YA KIYAYE GABA

Jagoran Jam'iyyar NNPP Rabiu Kwankwaso ya shawarci magoya bayansa da ke gwamnatin Abba Kabir Yusuf kan matakin da ya dac...
13/01/2026

Jagoran Jam'iyyar NNPP Rabiu Kwankwaso ya shawarci magoya bayansa da ke gwamnatin Abba Kabir Yusuf kan matakin da ya dace su ɗauka a wannan yanayi da ake ciki.

Ya ce hakan ya biyo bayan damuwa da wasu shugabannin ƙananan hukumomi da kansiloli da ƴan majalisa da sauransu s**a nuna kan shirin komawar gwamnan Kano APC.

An jibge jami'an tsaro a gidan Gwamnatin jihar Kano, a yayin da ake sa ran a yau Gwamna Abba Kabir Yusuf zai fice daga j...
12/01/2026

An jibge jami'an tsaro a gidan Gwamnatin jihar Kano, a yayin da ake sa ran a yau Gwamna Abba Kabir Yusuf zai fice daga jam'iyyar NNPP zuwa jam'iyyar APC.

Me za ku ce⁉️

Madugun Kwankwasiyya Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso ya taya  Super Eagles murnar cin wasan yau, da su ka fafata da Algeria.
10/01/2026

Madugun Kwankwasiyya Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso ya taya Super Eagles murnar cin wasan yau, da su ka fafata da Algeria.

Abdul Samad BUA ya bai wa Super Eagles kyautar Dola 500,000, tare da alkawarin ninka mu su idan s**a ci wasan karshe a A...
10/01/2026

Abdul Samad BUA ya bai wa Super Eagles kyautar Dola 500,000, tare da alkawarin ninka mu su idan s**a ci wasan karshe a AFCON, bayan samun nasara a wasanta da tawagar kasar Algeria na yau, da ci 2:0.

"Wannan kalma ta Butulu, sai ta bi ka, ba ma 'ya'yanka ba har jikokinka, sai an ce wannan shi ne Jikan Butulu" - Engr. R...
08/01/2026

"Wannan kalma ta Butulu, sai ta bi ka, ba ma 'ya'yanka ba har jikokinka, sai an ce wannan shi ne Jikan Butulu" - Engr. Rabi'u Musa Kwankwaso.

Majalisar Dokokin jihar Rivers ta sake ƙaddamar da yunƙurin tsige Gwamna Fubara da mataimakiyarsa bisa zargin aikata man...
08/01/2026

Majalisar Dokokin jihar Rivers ta sake ƙaddamar da yunƙurin tsige Gwamna Fubara da mataimakiyarsa bisa zargin aikata manyan laifuka.

Yayin wani zaman gaggawa da ta yi a ranar Alhamis, majalisar ta ce Fubara ya kashe kuɗaɗe ba tare da amincewarta ba da kuma rushe ginin majalisar.

Babban abin da ke ɗaukar hankali a wa'adin mulkin shugaban Amurka Donald Trump na biyu shi ne muradunsa na harkokin ƙasa...
08/01/2026

Babban abin da ke ɗaukar hankali a wa'adin mulkin shugaban Amurka Donald Trump na biyu shi ne muradunsa na harkokin ƙasashen waje.

Ya aiwatar da barazanar da ya yi wa Venezuela ta hanyar k**a shugaban ƙasar da matarsa a gidansu da ke Caracas a wani hari da Amurka ta kai ƙasar cikin dare.

Amurka dai ta gabatar da Shugaba Maduro da mai ɗakinsa a gaban kotu kan tuhume-tuhume guda huɗu masu alaƙa da safar miyagun ƙwayoyi da mak**ai.

Sai dai Mista Maduro ya musanta duka zarge-zargen da ake yi masa.

Baya ga Venezuela akwai ƙasashe da dama da Trump ke nuna wa yatsa, wani abu da masana ke hasashen cewa komai zai iya faruwa da su.

06/01/2026

With Neo KirchBaby – I just got recognised as one of their top fans!

Address

Kano
NIGERIANEWS

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hikima tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category