Luxy Digital Resolutions

Luxy Digital Resolutions Digital skills Contents in Hausa that include:
✅Simplifying Use of Digital Tools
✅Business Processes Automation
✅Record Keeping & Templates

02/09/2026

Kun taɓa tunanin me yake sa wasu Ƴan kasuwa basa samu a wadace duk da kullun cikin hada-hadar ciniki suke? 👇

02/09/2026

Idan kayi sati 2 zuwa wata kana rubuta Records kana so kuma abin ya ɗore, ka fara haka 👇

01/09/2026

01/09/2026

Wajen sa Price dayawa ƴan kasuwa suna la'akari da iya kuɗin da s**a siyo kaya ne kawai. Hakan ke jawo raguwar riba ko faɗuwa 👇

01/09/2026

Ƴan kasuwa da dama suna jajircewa da gumin su wajen siye da siyarwa, suna ciniki amma karshe sai suyi ta fama da rashin kudi 👇

01/09/2026

Muna ta bada shawarwarin rubuta Records da yadda za a fara. Ga wanda s**a fara zaku fara lura da chanje chanje kamar haka 👇

31/08/2026

Rashin iya sa Price ko rashin sa Price ɗin daya dace yana daga cikin abinda ke cinye ribar ƙananan ƴan Kasuwa 👇

31/08/2026

Idan zaka fara rubuta Records ba wai abubuwa dayawa ake bukatan ka fara dasu ba. Da guda 4 nan ya isa ka fara 👇

30/08/2026

Tambaya:
Zan iya amfani da Google Sheets a Waya wajen ajiye Records na Kasuwanci na?
Amsa 👇

30/08/2026

Ko dai kayan dubu 50 kake siyarwa ko na miliyan 50, kasuwancin ka yana buƙatar Record System daidai da jarinka 👇

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Luxy Digital Resolutions posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share