Asmau jika

Asmau jika Kannywood Actress
entrepreneur Model 👜

23/05/2026

Zanyi kyau a Aikin soja kuwa 😅

16/05/2026
14/05/2026

Allah Ka Rufa Mana Asiri Duniya Da Lahira Ka Azur Tamu Da Wadatar Zuciya
Allah ka Kara Mana Lafiya Da Zama Lafiya
Allah Ka Kyautata K’arshen Mu
Allah Ka jikan Iyayen Mu Da Rahama 🤲🤍🤍

Barka da Rana
25/04/2026

Barka da Rana

Allah ka rabamu da kuncin duniya da na lahira Ameen 🤍🤲
23/04/2026

Allah ka rabamu da kuncin duniya da na lahira Ameen 🤍🤲

"Duk mai biyayya ga iyayensa, haƙiƙa, ba zai yi mummunar cikawa ba" Ya Allah! Ka sanya mu daga cikinsu!
20/04/2026

"Duk mai biyayya ga iyayensa, haƙiƙa, ba zai yi mummunar cikawa ba" Ya Allah! Ka sanya mu daga cikinsu!

“Ka rika kyautata wa mutane, ko da kuwa ba su kyautata maka ba.”Allah yasa mugama da duniyar nan lfy Amin 🙏
19/04/2026

“Ka rika kyautata wa mutane, ko da kuwa ba su kyautata maka ba.”

Allah yasa mugama da duniyar nan lfy Amin 🙏

Address

Rijiyar Zaki
Kano
70013

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Asmau jika posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share