Comrd Aminu Auwal Ahmad

Comrd Aminu Auwal Ahmad Political awareness is understanding how politics impacts lives.

It involves knowing current events, government structures, and social issues 🌍.and also giving you the latest updates on politi

Tunubu must go
04/06/2026

Tunubu must go

MUNA KISHIN AREWA DA JAMA'ARTANa zubar da hawaye sosai a dazu da na hau Twitter na kalli bidiyo na wadannan Dattawan Are...
04/06/2026

MUNA KISHIN AREWA DA JAMA'ARTA

Na zubar da hawaye sosai a dazu da na hau Twitter na kalli bidiyo na wadannan Dattawan Arewa iyayenmu, wanda s**a fada hannun barayin daji masu garkuwa da mutane

An yiwa wadannan iyaye namu mafi girman tozarci a rayuwarsu, a kalla zasu kai shekaru kusan 70 a duniya, barayin nan yara kanana basuyi la'akari da girman shekarunsu ba s**a tozarta su

Nayi kokarin amfani da 'yan kananun kayan bincikena wajen gano asalin gurin da aka dauki bidiyon nan, wato inda ake tsare da Dattawan, amma ban samu sak**ako ba

Dalili shine kamfanin Twitter suna da wani tsaro da s**a saka akan data base dinsu mai suna "Twitter vork muxer" wanda yake cire bayanan GPS, metadata da exchangeable image file format (EXIF) na bidiyo ko hoto da aka daura a kan manhajarsu, saboda su kare sirrin wanda ya daura hoto ko bidiyo

Amma da ace na samu bidiyon kai tsaye ba ta Twitter ko Facebook ba, wato bidiyon ya fito kai tsaye ne daga waya, gano gurin da aka dau bidiyon mai sauki ne

Na tabbata Gwamnati tana da kwararrun jami'anta da s**a kware a open source intelligence (OSINT), da nagartattun kayan aikin da s**a hada da ExifCleaner, FOCA, MediaInfo da ExifTool wanda za'a iya gano gurin, ta hanyar amfani da binciken abubuwan da ke cikin bidiyo (visual analysis), geolocation da chronolocation

Na rantse da girman Allah babu wani bil'adama da zai kasance a karkashin ikon Cyber space na Gwamnatin Nigeria yana aikata munanan laifuka akan kasa, sannan ace wai an gagara gano maboyarsa da zai sa aje a kashe shi ko a k**a

Ku yi hakuri, bana bayyana gazawar wani mai iko b***e Gwamnati, amma dai ku sani dukiya da rayukan mutanen Arewa yana ta salwanta ta sanadin mutanen da s**a kebance kansu a cikin daji a karkashin ikon cyber space dinku, ya k**ata a kawo karshen su

Duk soyayyar mu da mutum ko mukaminsa ko mulkinsa yana a bayan addinin mu ne da tsaron rayukan mu da cigaban yankin mu na Arewa

Yaa Allah Ka yaye wa Arewacin Nigeria wannan annoba da masifa, Allah Ka kawo mana sau

12/05/2026

With Fabrizio Romano – I just got recognized as one of their top fans!

Barkanmu da safiyar jumaa Muna rokon Allah yahadamu da dukkan alkairi yakare mu daga dukkan sharri da fitina allahumma a...
08/05/2026

Barkanmu da safiyar jumaa Muna rokon Allah yahadamu da dukkan alkairi yakare mu daga dukkan sharri da fitina allahumma ameen

🕊️ SAƘO GA MATASA DA AL’UMMAMu wayar da kan junanmu kan yadda za mu guji shiga ta’addanci da rikicin zaɓe.Makomarku tana...
02/05/2026

🕊️ SAƘO GA MATASA DA AL’UMMA

Mu wayar da kan junanmu kan yadda za mu guji shiga ta’addanci da rikicin zaɓe.

Makomarku tana da matuƙar muhimmanci—kada ku lalata ta saboda son zuciyar wasu ‘yan siyasa na ɗan lokaci.

✅ Ku zaɓi zaman lafiya maimakon tashin hankali
✅ Ku zaɓi haɗin kai maimakon rarrabuwar kai
✅ Ku zaɓi hikima maimakon fushi

Kada ku bari a yi amfani da ku a matsayin kayan tayar da rikici.
Ku tsaya tsayin daka wajen tabbatar da zaman lafiya—kafin, lokacin, da bayan zaɓe.

👤 Aminu Auwal Ahmad
Muryar zaman lafiya da shugabanci nagari

’aDaRikici

02/05/2026

Abunda jam’iyyar APC ke yiwa jam’iyyun adawa zalunci ne karara, kuma lalata dimukradiyya ne. Saboda haka duk wani dan APC ya jaddadawa kansa cewa ko dai shi kansa azzalumi ne ko kuma tare yake da azzalumai yana taimakonsu.

Saboda haka, ko sau nawa yan jam’iyyar adawa zasu chanja jam’iyya kafin zabe, to hakan ado ne a gare su domin suna yi ne a kokarinsu gujewa zaluncin azzalumai.

gobe ta Allah ce
27/04/2026

gobe ta Allah ce

06/04/2026

Gov Yusuf mocks opposition, says ADC, NNPP can’t win in Kano
.........

Speaking to a large crowd of supporters at the Government House in Kano after his return, Mr Yusuf dismissed the prospects of the African Democratic Congress, ADC, insisting it lacks the strength to secure an electoral victory in Kano.

SUN RENAWA KANSU HANKALI....Akan batun tattaunawar da Pakistan keyi akan ganin an samu dakatar da yaki tsakanin Iran da ...
06/04/2026

SUN RENAWA KANSU HANKALI....

Akan batun tattaunawar da Pakistan keyi akan ganin an samu dakatar da yaki tsakanin Iran da Amurka/Izra@ila (PAKISTAN ACCORD) shine wai Amurka saboda ta renawa kanta hankali ta kawo wadannan sharuddan a matsayin wai Iran ta amince dasu sai a dakatar da yaki...

GA SHARUDDAN AMURKA...

1.. Nan take a tsagaita wuta na waadin kwanaki 45 wanda a dalilin hakan ita Iran sai ta bude mashigar ruwan Hormuz a yau Litinin

AMSAR IRAN A SHARADIN FARKO..

Bama bukatar tsagaita wuta da Amurka, sai dai dakatar da yaki gaba daya na har abada sannan Amurka ta biya diyya na dukkan asarori da akayi kuma dole mashigar ruwan Hormuz ta zama karkashin kulawar Iran a hukumance har abada...

SHARADIN AMURKA NA BIYU...

Zaa shirya zama na musamman wanda zaa tattauna kai tsaye tsakanin Iran da Amurka a kasar Pakistan anan gaba, wanda a wajen tattaunawar Amurka zata sassauta takunkumin karya tattalin arziki data sanyawa Iran, sannan Amurka zata saki kudaden Iran da ke ajiye a kasar Amurka wadanda s**a kasance masu yawa, amma fa dole sai Iran ta dakatar da dukkan ayyuka masu alaka da nukiliya..

AMSAR IRAN TA BIYU....

Ba zamu dakatar da ayyukan da s**a shafi Nuki@liya ba domin dokokin majalisar dinkin duniya ne s**a tabbatar da ayyukan nukiliya na zaman lafiya, don haka yancin Iran ne mu'amalantar ilmin Nukiliyar zaman lafiya...

A takaice Iran tayi fatali da dukkan sharuddan da Amurka ta sanya...

A yau Litinin hukumomi a kasar Iran sun bayar da sanarwar kulle dukkan makarantu wanda hakan na daga shirin da suke na tunkarar kowanne kalar kalubalen yaki daga Amurka....

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comrd Aminu Auwal Ahmad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share