Madubin Afrika

Madubin Afrika Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Madubin Afrika, Media/News Company, Kano.

"Madubin Afrika" is a modern media platform focused on storytelling and documentary to reveal the realities of African communities, especially through the Hausa language

18/09/2026

Fatan dai kun shirya kallon Labarin Auwal Hassan Episode 2, kuma Kashi na karshe, wanda zai zo ranar Asabar 19/09/2026 da karfe 7 na dare.

Labarin Hassan Auwal wanda ya rungumi Danbindiga bayan ya yi yunƙurin guduwa daga hannunsu, harbi uku su ka yi masa kafin su sami nasara a kansa.

To ko yaya lamarin ya kasance? Mu dai jira zuwa gobe Asabar da karfe 7 na dare domin jin cikakkiyar tattaunawar!

MADUBIN AFRIKA NA GODIYA! ❤️Mu na godiya kwarai da gaske da yadda ake ci gaba da bibiyarmu, wadda hakan ke kara ba mu kw...
17/09/2026

MADUBIN AFRIKA NA GODIYA! ❤️

Mu na godiya kwarai da gaske da yadda ake ci gaba da bibiyarmu, wadda hakan ke kara ba mu kwarin gwiwar cigaba da gudanar da shirye-shiryenmu yadda ya k**ata.

.

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abubakar Haruna Galadanchi, Ahmed Sani, Khaleepha Sammani...
16/09/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abubakar Haruna Galadanchi, Ahmed Sani, Khaleepha Sammani, Haruna Zakari Isa, Muhammad Adamu Salihu, Abubakar Abdulazeez, Umar Aliyu, Abubakar Garba, Jamilu Ahmed, Adamu Yusuf Ali, Kabiru Saminu Turaki, Peter Kevin, Abubakar B Isah, Musa Bagwai Isah, Ibrahym Is'haq Auwal, Aminu Umar Yaro, Abubakar J Musa, Aminu Salisu Adamu, Adam Abba Kaka, Aminu Lawan Musa, Yusuf Abdulrazaq, Akilu Musa Nuruddeen, Abdallah Yusuf, Kawu Yahya, Musa Yusha'u, Jikan Tanko, Said Sale, Elkanah Clifford, Yusuf Abubakar Ibrahim, Sameerah Iya Abbas, Aminu Abdullahi, Hameed Jibrin, Shuaibu Uba, Ahmed Baba Ahmed, Muhammad Fuller, Mairo Hassan, Fatima Ibrahim, Umar Dgame, Yusif Abdussalam, Muhammad Salis Salis, Idriz Kila Hassan, Alhassan Ibrahim Hassan, Ahmad Y Sulaiman, Abdullahi Abu Hamza, Ibrahim Muhammad, Tpl Hassan Usman Mustapha, Habu Badala, Adamu Mohammed Alkali, Suleiman Zakari, Rabiu Ladan Kambari

12/09/2026

MADUBIN AFRIKA: Ep27 Hassan Auwal 1, "Harbin farko ta gefen hagu na kafata ya shiga ya fita ta dama”

Labarin Auwal Hasan wanda ya yi wa da yanbindiga su ka k**a a Dutsen Rijana, amma fa an fafata tare da shi, sai da su ka yi masa harbi uku kafin su ka ci lagonsa.

Fatan ba a manta ba, karfe 7 na dare in sha Allah wannan tattaunawa za ta sauka tare da Hassan Auwal!Ya fafata sosai da ...
12/09/2026

Fatan ba a manta ba, karfe 7 na dare in sha Allah wannan tattaunawa za ta sauka tare da Hassan Auwal!

Ya fafata sosai da yanbindiga, ko yaya lamarin ya kasance?

Kar dai a manta, ku kasance tare da mu!

11/09/2026

Kadan daga shirin da zai zo ranar Asabar 12/09/2026 da misalin karfe 7 na dare
Sabon Labari fil a leda tare da Auwal Hassan, wanda sai da yanbindiga su ka yi masa harbi uku kafin su sami nasara a kansa!

Kar ku sake a baku labari, gara ku kalla da idanun ku.

10/09/2026

Shin ko za ku iya gano mana hanyoyin da za s bi na daina biyan kudin fansa ko da kuwa yanbindiga sun bukaci a ba su?

Wadanne hanyoyi ya k**ata mu bi.

Sai mun ji ra'ayoyinku a comment section!

08/09/2026

Shin kun yarda cewa manyan yanbindiga na yi wa matasa asiri ta la'akari da yadda su ke yin ta'addanci ko kuwa dai dabara ce kawai ake amfani da ita wurin sauya musu tunani?

Mu hade tare da ku a comment section.

08/09/2026

I got over 13,000 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

07/09/2026

Zama a hannun yanbindiga wani darasi ne da babu wata makarantar da za ka je ka koyo idan ba a nan ba.

Ba su da Imani ko kaɗan, domin duk tsufanka ko yarinta ba ka wuce a ci maka zarafi fa!

Address

Kano
700101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madubin Afrika posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share