ATACi Faidha Tv

ATACi Faidha Tv Tafsir | Mauludi | Diwani | Majalisi
๐ŸŽฅ Dogaye & gajerun bidiyo masu ilmantarwa
๐Ÿ“Œ Muna kawo abubuwan da ke da faโ€™ida
๐Ÿ‘‰ Ku biyo shafin domin sabbin video

Alhamdulillahi yau Alkhamis allah ya nufa an dawo karatun ashafa wanda yake gudana duk ranan alkhamis da Jumma'ah da kar...
11/06/2026

Alhamdulillahi yau Alkhamis allah ya nufa an dawo karatun ashafa wanda yake gudana duk ranan alkhamis da Jumma'ah da karfe 08:00am zuwa 9:00am a zawiyyar Shehu Aliyu Harazumi Hausawa Kano rta wanda Mal Ibrahim mai Ashafa ke gudanarwa.

ATACi Faidha Tv

11/06/2026

YADDA DUK KAYI
SHEHU G0DIYA CE
TAMU ๐Ÿ™
ATACi Faidha Tv

Muddin ubangiji ya nufeka topah babu wani mahalukin daya isa ya tareka. Ya UbanGijin Annabi Muhammadu saw ka iya mana sa...
11/06/2026

Muddin ubangiji ya nufeka topah babu wani mahalukin daya isa ya tareka. Ya UbanGijin Annabi Muhammadu saw ka iya mana saboda kamiluzzaty Annabi SAW ๐Ÿคฒ.

ATACi Faidha Tv

Yau AlkhAmiS MASOYA shehu barkanmu da RAnan AlkhAmiS โค๏ธKawo mana baitin diwani guda daya a sashin tsokaci ๐Ÿ‘‡ Happy AlkhAm...
11/06/2026

Yau AlkhAmiS MASOYA shehu barkanmu da RAnan AlkhAmiS โค๏ธ

Kawo mana baitin diwani guda daya a sashin tsokaci ๐Ÿ‘‡

Happy AlkhAmiS MASOYA shehu โค๏ธ

ATACi Faidha Tv

Alhamdulillahi zaman karatun alqu'ani kenan daga zawiyyar maolanmu Shehu Muhammadu Cisse rta.ATACi Faidha Tv
11/06/2026

Alhamdulillahi zaman karatun alqu'ani kenan daga zawiyyar maolanmu Shehu Muhammadu Cisse rta.

ATACi Faidha Tv

Gaskia yakamata a Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ idan mutum zae fito takara ko za'a bashi wani mukami to a ringa kaisu asibitin mahaukata a ...
11/06/2026

Gaskia yakamata a Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ idan mutum zae fito takara ko za'a bashi wani mukami to a ringa kaisu asibitin mahaukata a duba lafiyar kwakwalwarsu tukunna.

ATACi Faidha Tv

11/06/2026

Fantastic voice of Ashafa
ATACi Faidha Tv

11/06/2026

Cisse
ATACi Faidha Tv

This is Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ๐Ÿ˜ญ the nation where b@ndit getting very care from police officers while innocent people are getting ver...
10/06/2026

This is Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ๐Ÿ˜ญ the nation where b@ndit getting very care from police officers while innocent people are getting very disciplined ๐Ÿ˜ญ.

ATACi Faidha Tv

10/06/2026

Address

Kano State, Nigeria ๏ฟฝ
Kano
700001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ATACi Faidha Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share