GHANA KABI TV

GHANA KABI TV GHANA KABI TV an bude ta dan cigaban al,umma akan fannoni da dama kamar ban garen siyasa da talla

20/05/2026
13/05/2026

Tsohon Shugaban Sudan, Omar al-Bashir, ya yi wani iƙirari mai ɗaukar hankali a wani jawabi da ya gabatar, inda ya zargi hukumomin leƙen asirin Amurka (CIA) da na Isra’ila (Mossad) da kafa ƙungiyoyin Boko Haram da ISIS.

A wata hira da aka yi dashi yayin ziyarar da yakai ƙasar Indiya a shekarar 2016, shugaba Al-Bashir ya ce babu wani musulmi na gaskiya da zai aikata irin waɗannan munanan laifuka, yana mai cewa waɗannan ƙungiyoyi suna aiki ne don amfanin ƙasashen yamma domin lalata martabar addinin Musulunci da Musulmi.

Shin me za ku ce game da wannan iƙirari na Omar Al Bashir?

📷: Omar al-Bashir/:Credit/[Getty Images]

Address

DAWANAU, DAWAKIN TOFA
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GHANA KABI TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category