09/08/2025
SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!
😭 ARBA'IN! ARBA'IN!! ARBA'IN!!! 👇🏾
😭 "قال صلى الله عليه وآله وسلم: "إن لقتل الحسين عليه السلام حرارة في قلوب المؤمنين لن تبرد أبدا ..." ( الحديث )"
▪️MU'ASSASAR RASULUL A'AZAM (SAWA) KANO.
▪️Na gayyatar al'ummar musulmi maza da mata manya da yara musamman masoya IMAM HUSSAINI DAN ALI DAN ABI TALIB (A.S) KUMA KHALIFAN MANZON ALLAH (SAWA) NA UKU A BAYANSA.
'Zuwa wajan majlisin kwana arba'in da Shahadarsa, bayan kisan gillar da Banu Umayya s**a yi wa Ahlulbaiti ranar 10 ga watan Muharram a Karbala_
Za mu yi taron a gurare kamar haka:-
1➖ Ranar Alhamis: 20-02-1447=14-08-2025.
★ Guri: Hussainiyyatu Rasulul A'azam (sawa) dake Hauzatu Baqirul Ulum (a.s) Danbare, Kano.
★ Lokaci: karfe 3:30 na yamma, in sha Allah.
2➖Ranar Alhamis: 20-02-1447=14-08-2025.
★ Guri: Masallacin Rasulul A'azam (sawa) dake Dawanau, Kano.
★ Lokaci: Bayan Sallar isha in sha Allah.
3➖ Ranar Talata: 25-02-1447=19-0-2025.
★ Guri: Hauzar Gayawa, Kwana hudu, karamar hukumar Ungogo, Kano.
★ Lokaci: Bayan Sallar isha in sha Allah.
0
▪️Duk a ƙarkashin jagorancin maulana
▪️Hujjatul Islam Wal Musulmi_
▪️Sheikh Muhammad Nur Dass (h).
▪️Kuma Wakilin Shari'a Na Ãyatullahil Uzmã Assayyid Ali Al-khamene'i (DZ) a Nigeria.
➖➖➖➖➖➖➖
◼️ Domin musharaka da mu cikin wannan gagarumar hidima ta Shahidin Karbala kuma Khalifan Manzon Allah (sawa) na uku.
Za ka iya saka taka gudummawar ta wannanp acc’t din mai dauke da suna uku kamar haka:
★ Acc’t No: 3122271396
★ Banki: First Bank.
★ Names: Jamilu Yahuza Gadon Kaya, Muhammad Sani Hamza, Said Muhd.
▪️Allah ya ba da ikon tallafawa da halarta saboda Imam Hussaini (a.s).
*https://t.me/+V0PPxOBAoMgZ510J
RAAF_NURUN_ALA_NUR._
✍🏾 WIS_DANBARE_KANO