Arewa update

Arewa update Akwai abubuwan da yakamata musani gabadayanmu mu Yan arewacin Nigeria idan kana Sansani to kabiyomu awannan shafi Mai albarka ngd

30/08/2026
Writing🚨 Lamine Yamal kan 'yan wasan da yake son Barcelona ta dauka: “Ina matuƙar son Julián Álvarez, sannan kuma Mikel ...
01/07/2026

Writing
🚨 Lamine Yamal kan 'yan wasan da yake son Barcelona ta dauka: “Ina matuƙar son Julián Álvarez, sannan kuma Mikel Oyarzaba.” 🔵🔴
“Amma wannan yana hannun kulob ne, ba ni ba.” meyasa Yamal yake San wannan yanwasan?

09/04/2026
: Ƙwallon da Arda Güler ya zura tana daga cikin ƙwallaye mafi nisa da aka taɓa ci a tarihin La Liga, wato daga mita 68, ...
15/03/2026

: Ƙwallon da Arda Güler ya zura tana daga cikin ƙwallaye mafi nisa da aka taɓa ci a tarihin La Liga, wato daga mita 68, wanda ya zama na huɗu mafi nisa a tarihin gasar. 🤯🏁

wahala
07/03/2026

wahala

Madrid ne kawai ba'aiwa adalciba
27/02/2026

Madrid ne kawai ba'aiwa adalciba

yau za'araba jadawalin gasar zakarun turai wato Round 16 damisali karfe  12:00 narana wacca kongiya kuke fatan haduwa da...
27/02/2026

yau za'araba jadawalin gasar zakarun turai wato Round 16 damisali karfe 12:00 narana wacca kongiya kuke fatan haduwa da ita

Kylian Mbappé bazai fafata wasan da kungiyarsa ta Madrid zata fafataba da Benfica ba ayau sakamakon rauni
25/02/2026

Kylian Mbappé bazai fafata wasan da kungiyarsa ta Madrid zata fafataba da Benfica ba ayau sakamakon rauni

amaida hankali
17/02/2026

amaida hankali

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa update posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share