Kwankwasiyya Reporters Ajingi

Kwankwasiyya Reporters Ajingi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kwankwasiyya Reporters Ajingi, Radio Station, Ajingi local Government area, Kano.

17/08/2026
Mai girma, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE, ɗan takarar Mataimakin Shugaban Ƙasa na jam’iyyar NDC, a yau Litinin ...
17/08/2026

Mai girma, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE, ɗan takarar Mataimakin Shugaban Ƙasa na jam’iyyar NDC, a yau Litinin (17 ga Agusta, 2026), ya karɓi shugabannin jam’iyyar NDC daga Jihar Katsina a gidansa da ke Kano.

Ziyarar ta kasance wata dama ce da aka yi amfani da ita wajen tattauna ayyukan jam’iyyar a jihar, da kuma tsara ingantacciyar hanya da za a bi gabanin zaɓen shekarar 2027.

17/08/2026
17/08/2026

Duk wani masoyin Abba, in dai zai ji a zuciyarsa cewa duk abin da Ganduje ya yi ya yafe masa don jam’iyyar ta haɗa mu, to idan ka zagi Kwankwaso, me za ka samu ko menene ribarka ? ~ Shamsu Kura, Wakilin Talakawa, ɗan Jam’iyyar APC.

17/08/2026

200 million Nigerians deserve a President and Vice President who have already demonstrated the ability to govern effectively. The Obi–Kwankwaso ticket has that proven record.

Their track records, leadership capacity, energy, vision, competence, and commitment to good governance make them worthy of the support of every patriotic Nigerian. They have shown, through their past public service, that they possess the experience and determination needed to move Nigeria forward.

This is a time for unity, progress, and purposeful leadership. Let us join hands and work together to build a safer, stronger, and more prosperous Nigeria for all.

Obi–Kwankwaso (OK) on the NDC platform is the solution Nigeria needs. 🇳🇬✌️

Comrade Basaf
11th June, 2027

17/08/2026

👀👀👀

05/07/2026

Address

Ajingi Local Government Area
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya Reporters Ajingi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category