Habiba Auwal Pheesa

Habiba Auwal Pheesa Habiba Auwal Pheesa ✨
Beauty & Lifestyle Content Creator 💄
Sharing elegance, modest fashion & vibes 🌸
Follow for daily inspiration 💫

Barkanku da warhaka fatan kowa yana cikin koshin lafiya Allah ya sadamu da Alkhairan dake cikin wannan rana
04/05/2026

Barkanku da warhaka fatan kowa yana cikin koshin lafiya Allah ya sadamu da Alkhairan dake cikin wannan rana

Gaskiya muna cikin jimamin rashin aure Allah ka fito mana da mazajen aure Koda masu 20m ne account zamuyi hakuri
04/05/2026

Gaskiya muna cikin jimamin rashin aure Allah ka fito mana da mazajen aure Koda masu 20m ne account zamuyi hakuri

04/05/2026

Allah ka aurar damu

04/05/2026

Masha Allah muna tare dakai mallam

04/05/2026

Dole mata muja aji domin gudun kada samari su raina mu

You have managed to save up to 20 million. Your wife wants you to build your own house so you can stop paying rent and a...
04/05/2026

You have managed to save up to 20 million. Your wife wants you to build your own house so you can stop paying rent and avoid pressure from people.

But in your own thinking, that money could be used as an investment—you could buy a big shop in a busy market that can bring you about 3 million every year.

If you build a house, the money is gone, and you won’t have any business or steady income. But if you invest it, the money can keep growing, even though you will still be living in a rented house.

So, which would you choose?
Would you build a house and be free from rent, or invest in a business and grow your money?

Mai yasa maza sukejin tsoron mace idan tayi kalan daurin dankwalin a cuci Maza?
04/05/2026

Mai yasa maza sukejin tsoron mace idan tayi kalan daurin dankwalin a cuci Maza?

ka fara tara kudi har yakai miliyan 20. Matarka na son ka gina gida domin kuhuta  da wahalar gidan haya da surutun mutan...
04/05/2026

ka fara tara kudi har yakai miliyan 20. Matarka na son ka gina gida domin kuhuta da wahalar gidan haya da surutun mutane.

Amma kai a tunaninka, wannan kuɗi zai iya zama jari—ka sayi babban shago a tsakiyar kasuwa wanda zai riƙa baka kusan miliyan 3 a duk shekara.

Idan ka gina gida, kudin zai kare. gashi Kuma baka da jarin kanka Idan kuma ka saka shi a kasuwanci, zai riƙa haɓaka, sai dai ku ci gaba da zaman gidan haya. shin shawarar matan ka za kabi kokuma naka.

a ganinka, za ka gina gida ne ka huta da haya kokuma kasuwancin ka zaka gina ?

03/05/2026

Gaskiya wannan angon yana cikin Alkhairi dumu dumu

03/05/2026

Toh samari kudage da Neman kudi fah

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Habiba Auwal Pheesa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share