Alkarawy Media

Alkarawy Media All your favorites are here!.

06/08/2026
06/08/2026

📖 KARATUN LITTAFIN AL-AKHḌARĪ
Darasi na (02)

📅 Rana:
Alhamis, 22 Ṣafar 1448AH 06/08/2026

🕌 Wuri:
Masallacin Jumu'a, kusa da Police Station, Aleiro Quarters, Birnin Kebbi.

🎙️ Mai Gabatarwa:
Malam Bashiru Sani Karaye
Shugaban Kwamitin Da'awa na Aleiro Quarters, Birnin Kebbi.

Allah Maɗaukakin Sarki Ya amfanar da mu da abin da za a gabatar, Ya sanya shi cikin mizanin ayyukan alheri, Ya ƙara mana ilimi mai amfani. Āmīn.

Address

No. 11 Kamba Road Kaura Area
Karaye

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alkarawy Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Alkarawy Media:

Shortcuts

Share