Kal-Hajab Foundation

Kal-Hajab Foundation KAL-HAJAB FOUNDATION
Empowering communities through education, healthcare & humanitarian support. serving humanities with compassion and integrity..

OUR FOCUS
EDUCATION-literacy programme for students
HEALTHCARE-health awareness
HUMANITARIAN AID-relief

RT.HON JUKOGI BSC...✍️INA FATA KAI MA KANA KOYO DAGA GIDAN ADELEKEAbu daya da na koya daga abubuwan da suke faruwa a gid...
16/08/2026

RT.HON JUKOGI BSC...✍️

INA FATA KAI MA KANA KOYO DAGA GIDAN ADELEKE

Abu daya da na koya daga abubuwan da suke faruwa a gidan Adeleke da kuma zaben jihar Osun shine:
Iyali ya k**ata su zama mafi karfin goyon bayan juna.

Duba yadda Davido ya fito ya tsaya tare da kawunsa.
Duba yadda mambobin gidan suke bayyana don juna.
Watakila ba sa yarda a kan komai, amma lokacin da ya yi muhimmanci, suna tsayuwa tare.
Babu yakin iyali a fili. Babu wulakanta juna domin baƙi su ji daɗi.
Kawai goyon baya, hadin kai, da tsayawa tare da naka.

Kuma gaskiya, ya koya mini wani abu.
Iyali ba su zama cikakke ba ne.
Iyali ya k**ata su san lokacin da za su ajiye bambance-bambance su tsaya tare.

Ina koyo daga Davido.
Ina koyo daga kawunsa.
Ina koyo daga mahaifinsa.
Ina koyo daga gidan Adeleke.

Domin wani lokacin, mutanen da ya k**ata su tsaya maka suna daga cikin mutanen da s**a fi fada da kai.

Ina fata kai ma kana koyo.
Na gode, Davido. ❤️
Iyali ya k**ata su zama haɗin kai, ba gasa ba.

RT.HON JUKOGI BSC....✍️

14/08/2026

RT.HON JUKOGI BSC....✍️

IDAN MASALLATAI DA CHURCI S**A FI MASANA'ANTUN KASA YAWA, TOH AKWAI MATSALA.

13/08/2026

KUNA GINA MASALLATAI, AMMA KUMA MASALLATAN NA RUSHEWA...
Gina chibiyoyin sana'a yafi
gina msallaci a yanzun
RT.HON JUKOGI BSC ✍️

RT.HON JUKOGI BSC .......✍️Idan zunubai suna da wari, da ba za a iya zama tare da juna ba.Don haka idan ka ga mutane sun...
12/08/2026

RT.HON JUKOGI BSC .......✍️

Idan zunubai suna da wari, da ba za a iya zama tare da juna ba.
Don haka idan ka ga mutane suna yaba maka,

ka sani suna yabon ne saboda Allah Ya nuna musu kyawawan halayenka,

Kuma Ya rufe maka zunubanka.

Ka yi godiya ga Allah, kuma ka rika neman gafara a kullum...

Allah Ya rufe mana aibunmu amin 🙏

11/08/2026

RT.HON JUKOGI BSC ✍️

TAKAI CENCEN FASARRA ABINDA EL BUBA, YAYI MARTANI ZUWA GA SHEIKH YAHAYA JINGIR YA SAKE FAƊA

Ku kalli wannan shege da yake kira da kansa shugaban addinin Musulunci. Waɗannan sune irin mutanen da gwamnati ta k**ata ta k**a.

Amma abin mamaki, na ga har da Gwamnan Kano da wasu daga cikin ku mahukunta a Arewacin Najeriya, haka kuke tunani.

Mutanen da basu da kwakwalwa. Wani kawai zai tsaya yana ihun "Muslim-Muslim Ticket" sannan yana kiran Kiristoci da "kafirai".

Bugu da ƙari, a Arewacin Najeriya muna da matsalar talauci, ta'addanci, da barayi.
Idan kai mutum ne mai tunani, da ka yi kira ga mutane masu irin wannan tunani su daina.
Amma kai sai maganganu marasa amfani kake yi.

Saboda haka ina kira ga 'yan uwana Musulmai masu hankali, ku fitar da irin waɗannan mahaukata daga cikinku.

Haka kuma kai Gwamnan Kano, lokaci ya yi da za ka kore irin wannan mutumin daga kujerarsa.

Menene ra'ayinku.. game da wanna magana 🙏🙏

RT.HON JUKOGI BSC.......✍️Annabi Muhammad S.A.W yace maciji baya saran mumini a rami sau biyu, Mu ƴen arewa mun ķarɓi ke...
10/08/2026

RT.HON JUKOGI BSC.......✍️

Annabi Muhammad S.A.W yace maciji baya saran mumini a rami sau biyu,

Mu ƴen arewa mun ķarɓi kebura fiye da yadda kake tunani. Ka akidar ka na Muslim Muslim ticket. Ka barmu da namu.... babu wahala addini b***e siyasa...

WANI YARON MAI SHEKARU 8 A DOUALA YANZUN HAKA YA ZAMA SANANNE BAYAN YA BAYYANA CEWA YANA TARA KARAFA NA ɓarna DAGA CIKIN...
10/08/2026

WANI YARON MAI SHEKARU 8 A DOUALA YANZUN HAKA YA ZAMA SANANNE BAYAN YA BAYYANA CEWA YANA TARA KARAFA NA ɓarna DAGA CIKIN DATTI DOMIN YA TAIMAKI IYALANSA.

Yaron ya bayyana cewa bai saci kayan ba, sai dai yana ɗibarsu kai tsaye daga cikin datti sannan ya sayar da su da kaɗan kaɗan.

A cewarsa, idan ya samu 100 FCFA, yana amfani da ita wajen siyan ɗawainiya ga ƙanwarsa jaririya. Idan kuma ya samu har 500 FCFA, yana ba wa mahaifiyarsa kuɗin domin ta sayi abinci.

“Mahaifina ya rasu, kuma mahaifiyata kwanan nan ta haihu,” in ji shi. Ya ƙara da cewa mahaifiyarsa ta taɓa koyar da shi kada ya yi sata.

RAYUWA 💔💔💔

RT.HON JUKOGI BSC ✍️.....Haryanzun kalaman wanna mutumin suna ɗaure min kai, duba da cewa haryanzun nakan bakan sana Mus...
10/08/2026

RT.HON JUKOGI BSC ✍️.....

Haryanzun kalaman wanna mutumin suna ɗaure min kai, duba da cewa haryanzun nakan bakan sana Muslim Muslim ticket. Amma abin tambaya anan shine SHIN shugaban kasa Țünulunbu musulmi ne....??????

01/08/2026

ASH-SHIFA INTERNATIONAL ACADEMY KARAYE.....

Address

Unity School Karaye Local Government
Karaye
704104

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kal-Hajab Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share