Sautul QUR,AN 24/7

Sautul QUR,AN 24/7 Rooted in culture, integrity, and truth, we bridge tradition with contemporary media

Northern Heritage Media is a professional media organization committed to preserving northern values while delivering modern, credible, and impactful media solutions.

15/05/2025
24/04/2025



11/04/2025

Alamomin son annabi S AW



Yanzu Don Allah, idan ba sharrin waya da Hoto ba, me zai sa mutum yayi irin wannan wawan tunanin ?? :Abulfatahi (Shehu T...
09/04/2025

Yanzu Don Allah, idan ba sharrin waya da Hoto ba, me zai sa mutum yayi irin wannan wawan tunanin ?? :

Abulfatahi (Shehu Tumbur - mai karāmar singileti) Yanzu ace baban ka yana māgāgin mutuwa, madadin ka cigaba da laqqana masa Kalmar shahādah koda ya fada, sai kafara tunanin daukar sa a hoto ko video??

Wannan in ba wauta ko zindikanci da jahilci ba mene ne ?

Wai cewa yake yi me yasa ba'a masa video ba a lokacin da yake Furta kalmar??
Wannan maganar in ba shashasha ba wa zai yi ta? Mtwee

Allah ya sauwake

05/01/2025

Pls follow this new page for QUR, AN listened
We need your support 💪🙏

Address

Kaduna State Of Nigeria
Katabu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sautul QUR,AN 24/7 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share