
03/08/2024
New telegram mining ⛏️⛏️
Sabon blockchain ne da nake bibiya tun july sunyi phase 1 Yanxu suna phase 2
Idan Akace Blockchain: ana nufin database da Ake Aje wasu bayanai koma wani iri.
Amma yanwanci a cryptocurrency anfi amnfani dashi a wajen ajiye bayanai na transaction tsakanin nodes.
Kamar dai irinsu:
Ethereum Blockchain
Solana blochain
Polygon
Da sauran Su
Wannan ma dai haka yake Amma su yanxune suke ta gina sabbin Token akai Wanda a ciki akwai main token dinsu mai suna $NACKL
Yazo a era tele.gram ne don Haka yasa na dauko shi na kawo mana mu fara mining din tokens din nasu
Sunan Blockchain din nasu Acki...
Sannan Token din su ne zamuyi mining yanxu
Akwai yiwuwar MU zama early access
Ga link Aje ayi register ayi task da s**a saka sannan ana participating everyday..
https://t.me/ackinacki_bot/ackinacki_app?startapp=eyJyZWZlcnJlciI6InJhbWFkY3J5cHRvIn0
Allah yasa mu dace
$RAMAD CS