
05/08/2025
▪️INNANILLAHI WA'INNAILAIHI RAJIUN
Neman Taimakon Addua Masu garkuwa da Mutane Sunyi garkuwa da Wanan Kanin Abokin mu 👇👇
Murtala Abdulkadir inda S**a nemi kudin Fansa har naira Million talatin 😭
Babu Hanyar million 3 ma Abunda
Muke nema shine atayamu Adduah Allah kubutar dashi