Shata Channel TV

Shata Channel TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Shata Channel TV, Tudun Maje Giade, Giade.

Dujiman Giade Foundation na ci gaba da nuna kulawa da tausayi ga al’umma ta hanyar rabon kayan Sallah ga marayu da maras...
16/03/2026

Dujiman Giade Foundation na ci gaba da nuna kulawa da tausayi ga al’umma ta hanyar rabon kayan Sallah ga marayu da marasa galihu a Ƙaramar Hukumar Giade, kamar yadda aka saba yi a duk shekara.

Wannan shiri yana daga cikin manufofin gidauniyar na tallafawa masu buƙata da kuma tabbatar da cewa yara marayu sun samu damar yin bikin Sallah cikin farin ciki da walwala kamar sauran al’umma.

Allah ya saka da alheri, ya ƙara ɗaukaka wannan gidauniya tare da albarkace duk wanda yake bada gudunmawa wajen ganin an cimma wannan kyakkyawan buri. 🤲

🥹Wannan shine Sojan Najeriya da  ya ɗauki hankula sosai, bayan da yace kullun yana zuwa cire Naira dubu 7 a asusunsa na ...
29/12/2025

🥹Wannan shine Sojan Najeriya da ya ɗauki hankula sosai, bayan da yace kullun yana zuwa cire Naira dubu 7 a asusunsa na banki, yace sai mai gadin banki ya tambaye shi me zai hana ya cire kuɗin duka ya huta?

Sai yace masa lambar mahaifiyarsa ce akan asusunsa na bankin, kuma duk idan ya cire kuɗi sai mahaifiyarsa ta ga alert.

Yace ta hakane mahaifiyarsa ke tabbatar da cewa yana raye bai mutu ba.

DA DUMI DUMI: Hon. Yakubu Isma'il Gagidiba ya fice daga tafiyar Yakubu Adamu PhD ya shiga tafiyar Faruk Mustapha. Cikakk...
04/12/2025

DA DUMI DUMI: Hon. Yakubu Isma'il Gagidiba ya fice daga tafiyar Yakubu Adamu PhD ya shiga tafiyar Faruk Mustapha.

Cikakken bayani na nan tafe...

JANA'IZAR SHEHUGobe juma'a bayan sallar juma'a  za'a gudanar da jana'izar Sheikh Dahiru Usman Bauchi a Masallacin gidans...
27/11/2025

JANA'IZAR SHEHU

Gobe juma'a bayan sallar juma'a za'a gudanar da jana'izar Sheikh Dahiru Usman Bauchi a Masallacin gidansa dake kusa da kasuwar Central Market Bauchi

Wannan shine hoton gurin da za'a bunne gawarsa a wani bangare na Masallacin dake jikin gidansa, tun kafin rasuwarsa an tanadar da gurin da za'a bunneshi idan rayuwa tayi halinta

Sai dai jinkirta kai mamaci makwancinsa ya saba da karantarwan Musulunci, bunne gawar Musulmi a cikin gida shima kamar bai dace ba

Allah Ya jikansa Ya gafarta masa

YANZU-YANZU: Majalisar Wakilai Ta Tsige Sen. Shehu Buba Daga shugaban kwamitin Tsaro Na kasa, Sabida Sakacin Sace Daliba...
26/11/2025

YANZU-YANZU: Majalisar Wakilai Ta Tsige Sen. Shehu Buba Daga shugaban kwamitin Tsaro Na kasa, Sabida Sakacin Sace Dalibai 'Yan Makaranta.

Me zaku che?

Usman Ibrahim Kobie

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UNGwamnatin tarayya ta sanar da kulle makarantu 24 mallakin gwamnatin tarayya Sabida Bar...
21/11/2025

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Gwamnatin tarayya ta sanar da kulle makarantu 24 mallakin gwamnatin tarayya Sabida Barazana tsaro

Ga jerun makarantun a rubuce a hotunan dake kasa😭

Shata Channel TV

An Kamà Wanì Fàşțo Cikìn Wadanďa Ke Safaraŕ Makamaì A Jìhar Fìĺàto
16/11/2025

An Kamà Wanì Fàşțo Cikìn Wadanďa Ke Safaraŕ Makamaì A Jìhar Fìĺàto

KUTURU DA KUDINSA: Motar Milyoyin Kudade Da Wasu Manyan Mutane Ke Baza Kafasiti Da Ita, Shi Kuma A.A Zaura Da Su Zai Yi ...
16/11/2025

KUTURU DA KUDINSA: Motar Milyoyin Kudade Da Wasu Manyan Mutane Ke Baza Kafasiti Da Ita, Shi Kuma A.A Zaura Da Su Zai Yi Yawon Kamfen Na Neman Gwamnan Kano A 2027

TABDIJAN: Wani matashi ya yi zanga-zanga a titunan Abuja yana neman Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya zo ya cece su
04/11/2025

TABDIJAN: Wani matashi ya yi zanga-zanga a titunan Abuja yana neman Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya zo ya cece su

YANZU-YANZU: Aisha Humaira ta shigar da korafi kan BaanaKamar yadda ta bayyana a shafin ta ta rubuta kamar haka. , Nasan...
30/10/2025

YANZU-YANZU: Aisha Humaira ta shigar da korafi kan Baana

Kamar yadda ta bayyana a shafin ta ta rubuta kamar haka. , Nasan Doka Nasan Inda Hukuma Suke Sannan nasan banfi karfin ko wace doka ba Ina Neman Hakki Ne a wajen wanda ya zalinceni

Kuma Iya Hakki na kadai nake nema, kamar yadda nasan dukkan laifi yana nan a rubuce a cikin kundin doka

Meye Raayin ku?

the second slide, she declared her love for him, ta saka Date din biki Saturday 25th kafin yayi magana ta Tara jama’a ak...
28/10/2025

the second slide, she declared her love for him, ta saka Date din biki Saturday 25th kafin yayi magana ta Tara jama’a akayi biki a third Slide

Wani fata zakuyiwa Amarya?

Address

Tudun Maje Giade
Giade
740102

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shata Channel TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share