Abubakar Hammanjumba Madagali

  • Home
  • Abubakar Hammanjumba Madagali

Abubakar Hammanjumba Madagali Abubakar Hammanjumba, a native of madagali LGA of ADAMAWA STATE OF NIGERIA

Anfi Qarfin Bid'ah a Nigeria👍
10/10/2025

Anfi Qarfin Bid'ah a Nigeria👍

Calm and Gentle . ❤️
10/10/2025

Calm and Gentle . ❤️

The lifeline of PDP 🏖️
07/10/2025

The lifeline of PDP 🏖️

05/10/2025

Billahillazi Laaa’ilaha illā-huwa Abul-Fasadi Ya Gama tsorata da Malam Baffa Hotoro 🔥🔥🔥

Ai dama na faɗa Muku ko Mukullin aljanna aka bawa Mutumin ba zai Yarda Ya zauna Muƙabala da baffa Hotoro ba. Chāɓ 🤩 🔥🤩🔥

05/10/2025

yanxu fa abun ya Zama committee Shure-Shure 😀😀😀

Matashin sunnah “Mubarak” yayiwa Abulfatahi kaca-kaca acikin wani raddin da ya mayar masa 🤣🤣Wallahi najima banga anyiwa ...
05/10/2025

Matashin sunnah “Mubarak” yayiwa Abulfatahi kaca-kaca acikin wani raddin da ya mayar masa 🤣🤣

Wallahi najima banga anyiwa mutum dukan kawo wuƙa a yanar gizo ba kamar yau

Oh 🤔

03/10/2025
Ku Gama Hayaniyar a dawo karanta Jawahirul ma'ani babu fashi
01/10/2025

Ku Gama Hayaniyar a dawo karanta Jawahirul ma'ani babu fashi

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH Muna farin cikin gayyatar Al'ummar Musulmi, (Maza da Mata) zuwa wajen muhadara ta Musamma...
30/09/2025

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH

Muna farin cikin gayyatar Al'ummar Musulmi, (Maza da Mata) zuwa wajen muhadara ta Musamman da za'a gabatar kamar haka:

🗓️ Gobe Laraba 01/Oct/ 2025
⏰ Bayan Sallan Magriba
💎 Majidud Da'awah Bauchi.
🎙️Maudu'i: TRIUMPH

Mai Gabatarwa: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)

Allah ya bada ikon halarta, idan ka ga sanarwar ka tayamu yaɗawa.

Mutanen fa yau sun ga baƙar Monday 🌑😀 Al-karmawiy ya rusa komai 😂
30/09/2025

Mutanen fa yau sun ga baƙar Monday 🌑😀 Al-karmawiy ya rusa komai 😂

27/09/2025

Bidi'a RIP☠️
Nigeria ta Sunnah ce
😍

Address

22bolaji Akiyemi Crescents

901101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar Hammanjumba Madagali posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share