AREWA

AREWA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AREWA, News & Media Website, Katsina Ala.

KA JI MANYA! Janar Buhari Ya Bar Daura Ya Koma Kaduna Da Zama Hotunan Yadda Mataimakin Shugaban Kasa, Sanata Kashim Shet...
28/02/2025

KA JI MANYA! Janar Buhari Ya Bar Daura Ya Koma Kaduna Da Zama

Hotunan Yadda Mataimakin Shugaban Kasa, Sanata Kashim Shettima Ya Raka Tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari Koma Wa Kaduna Da Zama, Bayan Kwashe Kusan Shekara Biyu A Mahaifarsa Daura, Jihar Katsina Yau Alhamis.

Daga Jamilu Dabawa

YANZU-YANZU :Masana kimiyyar sararin samaniya a Saudiyya sun ce akwai tabbaci mai ƙarfi za a ga jinjirin watan Ramadan a...
28/02/2025

YANZU-YANZU :Masana kimiyyar sararin samaniya a Saudiyya sun ce akwai tabbaci mai ƙarfi za a ga jinjirin watan Ramadan a yau Juma'a.

Wane kalar fata kuke?

Ba da jimawa ba za a nemi yan bindiga a jihar Katsina a rasa, duk jami'ammu sun kakkabar da su - Shugaban sojojin ƙasa L...
21/02/2025

Ba da jimawa ba za a nemi yan bindiga a jihar Katsina a rasa, duk jami'ammu sun kakkabar da su - Shugaban sojojin ƙasa Lt. Gen. Olufemi Oluyede, ya yi wa al'ummar jihar Katsina albishir

Shugaban Hukumar Hisbah ta Jihar Katsina ya sanar da haramta dukkan gidajen rawar dare (Night Clubs) a faɗin jihar, yana...
21/02/2025

Shugaban Hukumar Hisbah ta Jihar Katsina ya sanar da haramta dukkan gidajen rawar dare (Night Clubs) a faɗin jihar, yana mai cewa an ɗauki wannan mataki ne domin kare tarbiyya da kyawawan dabi’u a cikin al’umma.

A cewar shugaban Hisbah, wannan dokar ta zo ne sakamakon yawaitar rahotannin dake nuna yadda gidajen rawar dare ke zama matsala ga matasa, tare da haifar da munanan dabi’u kamar shaye-shaye, fasadi, da aikata miyagun laifuka.

“Mun haramta yin rawar dare gaba ɗaya a Jihar Katsina, kuma ba za mu lamunci duk wani abu da zai lalata tarbiyyar jama’a ba,” in ji shugaban Hisbah.

Ya ƙara da cewa hukumar za ta yi aiki tare da sauran hukumomin tsaro don tabbatar da cewa wannan umarni ya kasance, tare da hukunta duk wanda ya saba wannan doka. Wannan mataki ya nuna ƙudurinsu na ceto al’umma daga abubuwan da ke barazana ga kyawawan dabi’u da zaman lafiya.

An Yamutsa Gashin Baki A Zauren Majalisar Dattawa Tsakanin Sanata Natasha Akpoti Da Shugaban Majalisar Goodwin AkpabioSa...
21/02/2025

An Yamutsa Gashin Baki A Zauren Majalisar Dattawa Tsakanin Sanata Natasha Akpoti Da Shugaban Majalisar Goodwin Akpabio

Sanata Natasha Akpoti mai wakiltar Kogi ta Kudu ta bayyana cewa, bata tsoron Shugaban Majalisar "Am not Afraid of you" ta kara da cewa, duk wata matsala da take faruwa a zauren majalisar shi yake kawo ta" inji ta.

Ko me ya yi zafi haka?

Da Zafi Zafinta...🔥Abun Ba Daɗi An Tsige Atiku Gaga Sarautar Wazirin Adamawa!!!A Yau Ne Dai  Gwamnan Jihar Adamawa Ahmad...
19/02/2025

Da Zafi Zafinta...🔥

Abun Ba Daɗi An Tsige Atiku Gaga Sarautar Wazirin Adamawa!!!

A Yau Ne Dai Gwamnan Jihar Adamawa Ahmadu Fintiri ya tunbuke tsohon mataimakin shugaban kasa kuma jagoran PDP Atiku Abubakar daga sarautar Wazirin Adamawa.

Hajiya Rahama Sadau ta ziyarci Ƙaramin Ministan Tsaro na ƙasa, Dr Bello Muhammad Matawalle.
19/02/2025

Hajiya Rahama Sadau ta ziyarci Ƙaramin Ministan Tsaro na ƙasa, Dr Bello Muhammad Matawalle.

DA DUMI DUMINSA: Ba Mu Ji Dadin Shigo Da Abinci Daga Kasar Waje Da Gwamnatin Tinubu Za Ta Yi Ba, Domin Yin Hakan Zai cig...
19/02/2025

DA DUMI DUMINSA: Ba Mu Ji Dadin Shigo Da Abinci Daga Kasar Waje Da Gwamnatin Tinubu Za Ta Yi Ba, Domin Yin Hakan Zai cigaba karyewar farashin kayan masarufi a Najeriya Sannan Zai Kawo Koma Baya Ga Nasarorin Da Muka Samu A Noman Shinkafa, Masara Da Alkama a Nijeriya, Inji Shugaba Kungiyar Manoma Kabir Ibrahim

ƙungiyar Manoma tace Shigo da kayan masarufi da akeyi daga Ƙasashen waje shine dalilin da yasa kayan Abinci yayi Araha, Sabida haka take roƙon Gwamnatin Tarayya kan cewa kada Tabari a dinga Shigo da kayan Abinci Sabida Shigo da abinci zai kawo koma baya ga nasarorin da aka samu a noman shinkafa, masara da noman alkama a Najeriya – Kungiyar Manoma.

Shugaban kungiyar manoma ta Najeriya (AFAN), Arc. Kabir Ibrahim ya bayyana cewa shigo da kayan abinci ba tare da haraji ba, zai haifar da tabarbarewar nasarorin da aka samu wajen noman masara da shinkfa

Ko leken asiri jarumin Kannywood yaje yi jam'iyyar APC ? Jarumin Kannywood yayi watsi da tafiyar NPP kwankwasiyya, ya ru...
17/02/2025

Ko leken asiri jarumin Kannywood yaje yi jam'iyyar APC ?

Jarumin Kannywood yayi watsi da tafiyar NPP kwankwasiyya, ya rungumi APC mai mulki.

Mataimakin shugaban majalisar dattijai Sanata Barau Jibrin Maliya, ya karɓi Mustapha Buriska.

Jarumin ba wannan karon bane kadai yake sauya sheka daga wata jam'iyya zuwa wata jam'iyya.

A shekarun baya Mustapha ya bar tafiyar Kwankwaso ya koma jam'iyyar APC a lokacin mulkin Ganduje, wnada daga bisani ya bayyana cewa leken asiri ya kaisa jam'iyyar APC mai mulki.

Sabon rikici ya barke tsakanin bangaren mayakan Boko Haram da ISWAP a yankin Tafkin Chadi na jihar Barno, makonni biyu b...
17/02/2025

Sabon rikici ya barke tsakanin bangaren mayakan Boko Haram da ISWAP a yankin Tafkin Chadi na jihar Barno, makonni biyu bayan wani ƙoƙorin sulhunta bangarorin biyu ya ci tura.

Ƙarin bayani - https://rfi.my/BPvI.f

Address

Katsina Ala

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share