Nasara Radio Hausa

Nasara Radio Hausa Nasara Radio
(1)

Tinubu ya yaba wa sojojin Najeriya kan 'daƙile' juyin mulki a Benin, 🛩
07/12/2025

Tinubu ya yaba wa sojojin Najeriya kan 'daƙile' juyin mulki a Benin, 🛩

Sanarwar da shugaban ƙasar ya bayar ta ce Bello Matawalle, wanda ake sa ran zai isa Birnin Kebbi a ranar Juma’a, yana da...
20/11/2025

Sanarwar da shugaban ƙasar ya bayar ta ce Bello Matawalle, wanda ake sa ran zai isa Birnin Kebbi a ranar Juma’a, yana da gogewa a harkar yaƙi da ayyukan ƴan bindiga da satar ɗalibai a lokacin da yake matsayin gwamnan jihar Zamfara

Majalisar Dattawan Nijeriya ta roƙi Shugaba Bola Tinubu da ya amince a ɗauki sabbin sojoji 100,000 domin yaƙar ta’addanc...
18/11/2025

Majalisar Dattawan Nijeriya ta roƙi Shugaba Bola Tinubu da ya amince a ɗauki sabbin sojoji 100,000 domin yaƙar ta’addanci, ‘yan bindiga da kuma yawaitar sace dalibai a faɗin ƙasar.

Sanatoci sun kuma buƙaci a gudanar da cikakken bincike kan yadda aka kashe kuɗaɗen shirin Safe School Programme, bayan yawaitar hare-hare kan makarantu duk da kudaden da aka ware don tsaronsu. Bukatar ta samo asali ne daga harin da aka kai wa makarantar ƴan mata ta Maga a Jihar Kebbi, inda aka kashe mataimakin shugaban makaranta tare da sace ɗalibai 25.

Sanata Adams Oshiomhole ne ya jagoranci tattaunawar, inda ya nemi ƙara ƙarfin dakarun tsaro da amfani da fasahar zamani wajen bibiyar masu laifi.

Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya goyi bayan shawarwarin, tare da kiran gwamnati da ta binciki kuɗaɗen shirin tsaron makarantu da tabbatar da kariya ga ɗalibai a yankunan da ke fama da matsalar tsaro
9ja24

27/05/2025

13/12/2024
09/07/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Aliyu Abubakar, Maxi, Abdulmalik Iliyasu Tsanyawa, Ibrahim Mu'azzam, Adamu Saidu Lakwaya, Ya U Mamman, Nura Garangamawa, Kabir Ibrahim, Umar Abdullahi, Abba Yusuf, Nasiru Husaini Baffa, Shamsu Salisu Ibrahim, Mahmud Abubakar, Umar Maiqo, Hujjah M Sidi, Ahmad Badamasi, Usman Dauda, Ibrahim Auwal, Ahmad Shehu, Ibrahim Adam Khadijatu, Abdurahaman Muhammad, Saifullahi Bashir, Omar Asensio, Adamsie Adamu, Itz Hero, Akilu Alkasam, Abbaty Alharini, Najeeb Nura Yakasai, Musa Tahiri, Hamisu Ali, Halilu Abubakar, Muhammad Ahmad, Aminu S Abdullahi, Abdullahi Mai Nasara, Musbahu Abdullahi Jibrin

Address

Kano Independent
Katsina
700001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nasara Radio Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share