CMS Movies

CMS Movies Hausa da Al'adu is a platform that is being operated by CONTENT AND CLIPS Media Services Limited, a

Barrister Atika da Barrister Hadi, kafin a cakusa a Kotu😄
09/06/2025

Barrister Atika da Barrister Hadi, kafin a cakusa a Kotu😄

Gobe ne Assabar idan Allah ya kai mu ake fara ɗaukar shirin series film ɗin BARRISTER ATIKAZa a riƙa ɗora shi a Youtube ...
16/05/2025

Gobe ne Assabar idan Allah ya kai mu ake fara ɗaukar shirin series film ɗin BARRISTER ATIKA

Za a riƙa ɗora shi a Youtube Channel mai suna CMS MOVIES. Ku yi subscribe domin samun damar kallon shirin da zaran an fara ɗora shi.

14/10/2022

Shin kun yi wayon sanin langa da ranwa da aka ambata a cikin waƙar nan kuwa?

13/10/2022

Wannan shafi na ƙoƙarin kawo ma ku duk wani abu da ya shafi al'adun hausa

Ku shiga 👇nan ƙasa ku ƙarasa kallon kuma ku yi subscribe domin cin karo da bidiyo da zaran mun ɗora ma ku shi

https://youtu.be/9MFHyr7ZKa8

Alfishirinku! Hausa Da Al'adu ya kalato ma ku yadda matan Hausa ke yin Sussuka domin fitar da gero ko dawa daga jikin za...
13/10/2022

Alfishirinku! Hausa Da Al'adu ya kalato ma ku yadda matan Hausa ke yin Sussuka domin fitar da gero ko dawa daga jikin zangarniya.

Sussuka: Dabarar da matan Hausa suke amfani da ita wajen fitar da gero ko dawa daga jikin zangarniya da ƙaiƙai

Yadda ake gaɗa Fura dakan hannu, ɗaya daga cikin abinci bahaushe kuma abincin da ya daɗe yana zamani a ƙasar Hausa
09/10/2022

Yadda ake gaɗa Fura dakan hannu, ɗaya daga cikin abinci bahaushe kuma abincin da ya daɗe yana zamani a ƙasar Hausa

Wannan ɗaya ne daga cikin abincin gargajiya da ake kira da suna fura. Mafi yawanci am fi amfani da gero a wajen haɗa ta.

27/08/2022
https://youtu.be/taTPwBvPlqUHausa Da Al'adu YouTube channel.
21/02/2021

https://youtu.be/taTPwBvPlqU
Hausa Da Al'adu YouTube channel.

And It Was, Before Now, Among Stuffs that A Bride Takes To Her Groom's House

This song "DILLE DILLE YARA" shows how beautiful the settlement of Yara was, a daily small market in  Hausa communities ...
13/01/2021

This song "DILLE DILLE YARA" shows how beautiful the settlement of Yara was, a daily small market in Hausa communities in the past.

This song "DILLE DILLE YARA" shows how beautiful the settlement of Yara was, a daily small market in Hausa communities in the past.

08/12/2020

See part of the skeleton of a late Queen in Northern Nigeria, who died about 1200 years ago.

07/12/2020

Hausa And Traditions

How Hausa Traditional Barbers Remedy Body Pains Using Horn.

Address

No 140 Mani House, Yahaya Madaki Way Kofar Ƙaura New Lay-out Katsina
Katsina

Telephone

+2348032412275

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when CMS Movies posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to CMS Movies:

Share