Sarkin Yakin Hon. Musa Yusuf Gafai

Sarkin Yakin Hon. Musa Yusuf Gafai Tatauna muhamman bayanai na hon musa gafai

Da sunan Allah mai rahama, Mai jin kai. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad (S.A.W) da Alayensa da Saha...
19/11/2024

Da sunan Allah mai rahama, Mai jin kai. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad (S.A.W) da Alayensa da Sahabbansa da dukkan mabiyansa da kyautatawa har izuwa ranar karshe.

Bayan haka, Sakamakon wasu matsaloli da muke fuskanta cikin jam'iyyar PDP nima na yanke shawara kamar yadda jagoran mu a jam'iyyar PDP kuma shugaban qungiyar LADON ALKHAIRI Alhj. Musa Gafai Ya yanke

na aje dukkanin wani mukami da nike dashi a cikin jam'iyyar PDP tun daga matakin kungiya har zuwa mazaba

Daga karshe ina bukatar addu'ar fatan alkhairi da zaben abinda yafi Zama alkhairi 🙏

19/09/2022
LADON ALKHAIRI CAMPAIGN ORGANIZATION FUNTUA ZONE  Kaitsaye daga garin funtuwa tareda commander dauki daidai Hon Musa gaf...
07/09/2022

LADON ALKHAIRI CAMPAIGN ORGANIZATION FUNTUA ZONE

Kaitsaye daga garin funtuwa tareda commander dauki daidai Hon Musa gafai details soon.....

Address

Kofar Kaura Katsina
Katsina

Telephone

+2349066566635

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sarkin Yakin Hon. Musa Yusuf Gafai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sarkin Yakin Hon. Musa Yusuf Gafai:

Share