Daily Katsina News

Daily Katsina News The page Daily katsina news was created to bring news, advertisement e.t. therefore humiliation will not be tolerated

MASU BINANCE GA WATA DAMA AGAREKU INA MASU VERIFIED BINANCEGa Wani Sabon AIRDROP Da Binance Tayi Listing Jiya Mai Suna "...
29/08/2024

MASU BINANCE GA WATA DAMA AGAREKU

INA MASU VERIFIED BINANCE

Ga Wani Sabon AIRDROP Da Binance Tayi Listing Jiya Mai Suna "EURI.

Yanda Zakuyi Register 👇🏻

Da Farko Ka Taɓa Wannan Link 🔗

https://t.me/Euritebot?start=r0885801697

Zai Kaika Telegram Direct, Sai Kayi Joining Ɗin Chennels Ɗinsu.

Daga Na Kaje BINANCE Under Deposit Kayi Searching Ɗin "EURI" Network Ka Zaɓi BNB Smart Chain.

Idan Kayi Copying Ka Dawo Cikin Telegram Connect Wallet Ka Saka Wannan Wallet Address Ɗin.

Sai Ka Danna Inda Aka Claim 5 ERU ($5.55) Hourly Bonus.

Duk Bayan Hours Kana Iya Zuwa Ka Taɓa Wannan Claim Zasu Baka EURI Biyar.

Kayi Copying Refarrals Ɗinka Ka Gayyaci Mutane Dun Ƙara Samun Additional Bonus.

Idan Ya Taru Kayi Withdrawing Zuwa BINANCE Shikenan.

Allah Yasa Mu Dace Amin.

There's no CALIFORNIUM 252 in Nigeria rather not Found Naturally is being synthesized artificially in the LaboratoryIsah...
18/09/2023

There's no CALIFORNIUM 252 in Nigeria rather not Found Naturally is being synthesized artificially in the Laboratory

Isah Musa Daura
18 sep, 2023

Claim: There was a claim by DATTI ASSALFY that Borno, one of the Northeastern States, has a large deposit of a highly radioactive element, Californium-252.

Californium is a radioactive chemical element with the symbol Cf and atomic number 98. The element was first synthesized in 1950 at Lawrence Berkeley National Laboratory (then the University of California Radiation Laboratory), by bombarding curium with alpha particles (helium-4 ions). It is an actinide element, the sixth transuranium element to be synthesized, and has the second-highest atomic mass of all elements that have been produced in amounts large enough to see with the naked eye (after einsteinium). The element was named after the university and the U.S. state of California.

Conclusion: Based on my research, the element doesn’t even exist in nature but is rather being synthesized artificially in the laboratory under strict conditions. Similarly, there is no evidence of a location in Borno state where there are large deposits of Californium.

Therefore, concludes that the claim by DATTI ASSALFY that Borno State has Californium elements in abundance is misleading and FALSE

Cc Dr Nafi'u Muhammad Gidangona
Dr Ahmad Hamza
Mansoor Ibrahim Iyatawa

An dakatar da jirgin Max Air kirar Boeing 737 sauka da tashi a NijeriyaHukumar kula da sufurin jirgin sama ta Najeriya N...
13/07/2023

An dakatar da jirgin Max Air kirar Boeing 737 sauka da tashi a Nijeriya

Hukumar kula da sufurin jirgin sama ta Najeriya NCAA ta ce ta dakatar da ayyukan jirgin sama na Max Air ƙirar Boeing 737 nan take.

Da take bayyana dakatarwar a cikin wata sanarwa, Daraktan kula da Ayyuka da Horaswa da kuma ba da Lasisi, Kyaftin Ibrahim Dambazau da kuma Babban Daraktan Hukumar Kyaftin Musa Nuhu s**a fitar, hukumar ta ce ta dauki matakin ne saboda wasu al'amura da s**a faru da jiragen Max Air ƙirar B737.

A cikin wasikar, hukumar ta NCAA ta lissafa abubuwan da s**a faru waɗanda har s**a sanya ta ɗaukar wannan mataki.

A ciki har da lalacewar wilin tayar saukar jirgi ta gaba, da ta janyo wani mummunan al'amari ga jirgin Boeing 737-400 tsakanin tashinsa daga filin jirgin sama a jihar Adamawa zuwa saukarsa a filin jirgin Nnamdi Azikiwe a Abuja ranar 7 ga Mayu, 2023.

Hukumar NCAA ta sake sokev tashin jirgin Max ƙirar Boeing 737-400 mai lamba 5N-MBD a filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano (MAKIA) saboda fitar iskar gas mai tsananin zafin a jirgin ranar 11 ga Yuli, 2023.

NCAA ta kuma cewa ta kafa wata ayarin jami'an bincike da za su bi diddigi game da harkokin kamfanin na Max Air.

Hukumar ta ce dole sai sun gamsu da sakamakon binciken, kafin ta bai jirgin Boeing 737-400 damar ci gaba da ayyukansa.

SANARWA!Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya kafa kwamitin da zai gudanar da jarrabawar daukar ma’aikata g...
03/07/2023

SANARWA!

Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya kafa kwamitin da zai gudanar da jarrabawar daukar ma’aikata ga malaman S-Power ba tare da bata lokaci ba. Kwamitin zai kasance karkashin Dokta Sabiru Dahiru na Kwalejin Ilimi ta Tarayya da ke Katsina.

Takardar da ta fito daga ofishin Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina, Arc. Ahmed Musa Dangiwa ta fita ne a ranar Litinin, 3 ga watan Yuli, 2023.

SSA Isah Miqdad,
Ofishin Daraktan Yada Labarai.
3/6/2023.

Today at 9 a.m., we go again in our second match of the Nigeria National League Super 8 against EFCC FC. A win today wil...
03/07/2023

Today at 9 a.m., we go again in our second match of the Nigeria National League Super 8 against EFCC FC. A win today will see us qualify for the Nigeria Premier League NPL next season.

TUNAWA DA ZAKIN DUNIYA NA ALI UBAN MAMUDA Dr. Alhaji Mamman Shata Wanda Allah ya karbi rayuwarsa a ranar 18/06/1999 ya c...
23/06/2023

TUNAWA DA ZAKIN DUNIYA NA ALI UBAN MAMUDA

Dr. Alhaji Mamman Shata Wanda Allah ya karbi rayuwarsa a ranar 18/06/1999 ya cika shekaru 24 cif da rasuwa a ranar Lahadin da ta gabata. Kamar yanda aka sani a bana ba'a samu damar gudanar da taron tunawa da shi a ko ina ba kamar yanda aka saba gudanarwa a baya.
Bisa ga haka Cibiyar PLBC karkashin jagorancin Engr. Muttaka Rabe Darma, PhD take Gayyatar Masoya, masu sha'awa da sauraro da masu nazarin wakokin Dr. Alhaji Mamman Shata Katsina zuwa Taron tattaunawa na musamman ( Special Roundtable Discussion) a kan wakoki, rayuwa da gudummuwar Na Bilkin Sambo ga cigaban kasa, da cigaban Harshen Hausa da Adabinta.

Wannan taro a bude yake da duk wanda yake da abin fada akan Alh Mamman Shata.

Za'a gudanar da Wannan zama kamar haka :

Rana Asabar 24/06/2023
Wuri: Abba Saude Hause, kan Titin Ring Road, katsina .
Lokaci : 10;00 na safe.

Batu Na Gaskiya Game Da Batun Kammala Jami'ar Young Sheikh Zaria Daga Comr Abba Sani Pantami Yanzu daya daga cikin shuga...
18/06/2023

Batu Na Gaskiya Game Da Batun Kammala Jami'ar Young Sheikh Zaria

Daga Comr Abba Sani Pantami

Yanzu daya daga cikin shugabannin jami'ar da ake cewa Young Sheikh Zaria ya kammala ya kirani, munyi doguwar tattaunawa dashi akan batun.

Da farko ya tabbatar mun da cewa Young Sheikh dalibine yanzu haka a jami'ar, kuma sun bashi Admission a shekarar 2021 bayan ya yi Apply ta internet da takaddun NECO da IJMB da kuma takaddar Declaration of Age mai dauke da shekaru 15 zuwa 16 a lokacin da yayi Applying din jami'ar.

Sunce basu san inda Young Sheikh ya samu T-shirt din da ya saka tare da wa 'yanda zasu kammala jami'ar a wannan shekarar ba. Sun tabbatar mun da cewa yanzu haka Young Sheikh yana aji daya ne zuwa biyu.

Batun karamar da ake yadawa yana da ita sudai a makarantar basu ganta ba, domin tun a satin da ya gabata aka kammala jarabawa a jami'ar, amma Young Sheikh ya tsaya yayi attending din "Summer Semester" domin ya gyara Carry Overs din da yake dasu masu yawa a makarantar, wanda a yanzu haka ya kammala rubutasu yana hanyar komawa gida.

Wannan shine zancen gaskiya da s**a fada mun kuma suke bukatan a isarwa Duniya cewa lallai Young Sheikh bai kammala jami'ar ba, domin an bata musu sunan jami'a a idon Duniya har wasu sun fara musu mummunar fahimta akan rashin ingancin karatun su.

Sannan suna bukatan lallai Young Sheikh da Gidajen jaridun mu na Arewa su fito duniya su karyata batun labarin da ake yadawa kamar yadda aka yada labarin kammalawarshi tun daga farko idan ba haka ba, zasu iya daukan matakin shari'a akan dalibin. Wallahi ko kadan banso na kara yin rubutu ko cewa wani abu ba akan Young Sheikh amma jin bayanin su da kuma hujjojinsu naga ya dace na isar muku da wannan sakon, saboda a yanzu haka Mutane da dama sun fara yiwa jami'ar su mummunan fahimta.

Mai Martaba Sarkin Musulmi na umartar daukacin Al'umma cewa; a fara dubar jinjirin Watan zulhijja daga yau Lahadi 29 ga ...
18/06/2023

Mai Martaba Sarkin Musulmi na umartar daukacin Al'umma cewa; a fara dubar jinjirin Watan zulhijja daga yau Lahadi 29 ga watan Zulqa'ada Wanda yayi dai da 18 ga watan Yuni 2023

Sanarwa: Kwamitin amintattu na ganin Wata daga fadar Sarkin Musulmi

Hon Nasir Yahaya Daura ya Zama shugaban majalisa ta 8th a Katsina
13/06/2023

Hon Nasir Yahaya Daura ya Zama shugaban majalisa ta 8th a Katsina

Manchester City ta lashe kofin zakarun nahiyar Turai UEFA bayan doke Inter Milan da ci 1-0.
10/06/2023

Manchester City ta lashe kofin zakarun nahiyar Turai UEFA bayan doke Inter Milan da ci 1-0.

Babbar Magana!!Mazauna garin NABANKAHA a kasar Cote d'Ivoire, sun ce har yanzu suna jin dadin rayuwa karkashin ikon wani...
08/06/2023

Babbar Magana!!

Mazauna garin NABANKAHA a kasar Cote d'Ivoire, sun ce har yanzu suna jin dadin rayuwa karkashin ikon wani bunsuru da ke a matsayin hakimin garinsu.

📸RTI2

Katsina Police Command Gets New Commissioner Of PoliceThe Inspector-General of Police, IGP Usman Alkali Baba, CFR, has d...
06/06/2023

Katsina Police Command Gets New Commissioner Of Police

The Inspector-General of Police, IGP Usman Alkali Baba, CFR, has deployed CP Aliyu Abubakar Musa as Commissioner of Police, Katsina State Command.

In a statement by the command's Public Relations Officer ASP Abubakar Sadiq Aliyu said the new Commissioner of Police hails from Chanchaga LGA in Niger State.

He was enlisted into the Nigeria Police Force as a Cadet Assistant Superintendent of Police (C/ASP) on May 18, 1992.

The new commissioner holds a bachelor of arts degree in education (BA Education) obtained from Usman Danfodio University, Sokoto.

He has served the force in various capacities across all the geopolitical zones of the country, ranging from administration, investigation, and operational departments of the force. He has attended several courses within and outside the country.

CP Aliyu Abubakar can be reached on cell phone number 0805 330 5175 while he seeks support from all and sundry in the state in the course of the discharge of his duties.

Address

Katsina
Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daily Katsina News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Daily Katsina News:

Share