
08/04/2025
Babban malamin addinin Muslunci Sheikh Khalifa Abubakar Maɗatai ya zama Dr. Na ilimi bisa amincewar jami'ar Bayero dake Kano, Prof M.K Yusuf ne ya jagoranta , Prof Ahmad Murtala ne yayi ishrafi. Manyan Profs ɗin sun yi mamaki matuƙa tare da yabawa baiwar ilimin da Allah ya bawa Khalifa Alhamdllh muna taya juna murna musamman mabiya ɗarikar Tijjaniyya