Local Gist

Local Gist Local Gist for Impact

21/09/2025

Yadda yan bindiga s**a rungumi sulhu a Karamar hukumar Dandume da Sabuwa

21/09/2025

Bayani Dalla Dalla akan yadda Kasafin Kananan hukomomi ke gudana a Jihar Katsina

Zuwan Gwamna Dikko Radda Garin Mantau yayi mana ciwo- Mustapha InuwaA wata hira da akayi da tsohon Sakataren Gwamnatin K...
31/08/2025

Zuwan Gwamna Dikko Radda Garin Mantau yayi mana ciwo- Mustapha Inuwa

A wata hira da akayi da tsohon Sakataren Gwamnatin Katsina Mallam mustapha Inuwa, Ya baiyana yadda s**a ji rashin jin dadi da s**a Gwamna Radda ya ziyar ci garin Mantau da ke Malumfashi a jihar Katsina.

YANZU-YANZU: Jami'an tsaron Soji da ƴan sanda dake Malumfashi sunyi nasarar kwato dukka mutane 3 da ƴan ta'adda s**a ɗau...
30/08/2025

YANZU-YANZU: Jami'an tsaron Soji da ƴan sanda dake Malumfashi sunyi nasarar kwato dukka mutane 3 da ƴan ta'adda s**a ɗauka a garin Marabar Ƙanƙara daren jiya.

FLOODING IN KATSINA STATE Residents of Barhim, Sha'iskawa, New Extensions are calling for urgent Government intervention...
30/08/2025

FLOODING IN KATSINA STATE

Residents of Barhim, Sha'iskawa, New Extensions are calling for urgent Government intervention over Flooding in the Area.

According to the residents improper Water Drainage from the nearby NYSC Camp is being channeled directly into their Community, causing severe Flooding and Health concerns.

This has led to severe Flooding, especially during Rainfall, causing property damage and significant soil erosion that threatens building foundations.

They are now appealing to the State Government and other Stakeholders to come to their aid.

24/08/2025

SHIRIN KAZO DA GASKIYA A BAKA AMANA.

Za Ku ji cewa Manufar Dr Bashir Kurfi kan tsaro a jihar Katsina, ba don al'umma ba ne, illa kasuwar bukata- Mai'unguwa Yargoje

Address

Katsina

Telephone

+2348062883759

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Local Gist posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Local Gist:

Share