10/08/2025
Jama'an Allah Jama'an Ƙwarai Ina Ce Wani Bayanai Ne..😁
Sheikh Hafram Khaleel ✍️
A Ranar Mauludin Sheikh Tidjani (Radhiyal-Lahu Anhu) Da Ya Gabata, Imam Junaid Allah Ya Ƙara Masa Lafiya Ya Faɗi Abun Da Aka Shafe Sama Da Shekaru Ɗari Ukku Ana Faɗi, Wato Maganar Ita Ce "Duk Wanda Ya M√tu Yana Ƙin Sheikh Tidjani Yana Zag!n Shi To Ya M√tu Kaf!r!"😰
Allah Sarki Bawan Allah Shi Kuwa Ya Maimaita Yana Mai Rantsuwa Da Allah, Haka Kuwa Ƴan Bid'a S**a Yi Masa Chaa Suna Ta Tsine Masa Albarka, Suna Ƙaryata Bawan Allah Suna Zag!n Sa Wasu Ma Har Sun Kore Shi Daga Musulimcin Duk Saboda Ya Yi Wannan Maganar!💔
Ban Manta Ba A Shekarar Da Ta Wuce Na Taɓa Yin Wata Magana A Kan Sharkh Auwal Albany'n Zaria, Nace "Har Ya Mutu Ƙwaƙwalwar Yara Gare Shi" Har Ma Na Ɗan Ƙara Da Cewa "Kawai Ɗan !skan Gari Ne" A Cikin Satin Har Ya Fita Wani Satin Ya Shiga Ba'a Gama Kai Ni W√ta Ba, Aka Ce Bazan M√tu Da Imani Ba, Aka Kira Ni Da Kaf!r! Aka Kira Ni Da Mai Baut@r G√maka Don Kawai Na Faɗi Wance Maganganun A Kan Sharkh Albany (Allah Yahe Masa, Damu Baki Ɗaya)🤲
Duk Da A Yanzu Bazan Iya Zagin Wani Sharkh Ba Saboda An Zaunar Da Ni An Mani Nasiha Kuma Na Ɗauka (Abin Ka Da Ɗan Sunnah) Na Yi Alƙawarin Bazan Sake Zag!n Su Ba Koda Sun Zag£ni, Amma A Lokacin Da Na Yi Wancan Batun An Yarda Ni Ɗan W√ta Ne Kuma Kaf!r! Da Ijma'in Malamai Saboda Na Zag! Waliyyin Allah (Allah Ya Yahe Man)😁
Tambaya Ta A Nan Ga Ƴan Bid'a Shi Ne: Shin Zag!n Albany Kaf!rc! Ne Kuma Wanda Ya Zag£ Shi Ɗan W√ta Ne "Sedai In Ya Tuba Kafin Ya M√tu) Amma Kuma Ƙi Da Zag!n Waliyyin Allah Kuma Jikan Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wa Sallam Idan Ka Yi Ka Ci Bulus, Zaka Gamu Da Allah Yana Washe Maka Baki Duk Da Ka Zag! Waliyyin Shi?🤔
To Ku Tuna Iya Wannan (من عادى لي وليا فقد آذنته بالحرب) Tunda Kun Shirya Yin Yaƙi Da Allah To Ga Hili Ga Mai Doki, Ku Ci Gaba Da Zag!n Sheikh Tidjani 🤗
Wannan Posting Zawiyyar Majma'u Ta Ɗauki Nauyin Kawo Muku Shi, Allah Ya Sa Mu Dace 🤲🥰