ATV News

ATV News DAN SAMUN LABARAN GASKIYA....

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raj'un.  😭😭😭 Cikin alhini da kaɗuwa nake sanar da rasuwar ƙanwarmu Hafsat (Ummi) bayan ta sh...
09/12/2024

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raj'un. 😭😭😭

Cikin alhini da kaɗuwa nake sanar da rasuwar ƙanwarmu Hafsat (Ummi) bayan ta sha fama da rashin lafiya.

An gudanar da Jana'izzarta kamar yadda addini ya tanada

Muna neman addu'a gare ku Allah ya yi mata rahama yasa Aljannah makoma gare ta.

Auwalu Muhd Danlarabawa ✍️

Mahaifina Ya Kira Ni A Waya Kafin Rasuwarsa Har Yake Ce Min, Yau Ba Ya Burge Ni Ne, Sai Na Ce  Kana Burge Ni Mana, Sai Y...
08/12/2024

Mahaifina Ya Kira Ni A Waya Kafin Rasuwarsa Har Yake Ce Min, Yau Ba Ya Burge Ni Ne, Sai Na Ce Kana Burge Ni Mana, Sai Ya Ce To Zai Shiga kwallo Idan Ya Gama Zai Kirani, Na Ce Masa To, Kiran Da Bai Yi Min Ba Kenan, Inji Babar 'Yar Marigayi El-Mu'az

Allah Ya gafarta masa.

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: Babban Malamin Mušùlunci A Duniya, Sheik Hisham Kabbani Ya RaauAllah Ya yi wa daya ...
05/12/2024

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: Babban Malamin Mušùlunci A Duniya, Sheik Hisham Kabbani Ya Raau

Allah Ya yi wa daya daga cikin manyan malaman Addinin Musulunci a duniya kuma shehin darikar Naqshabandi Sheikh Hisham Kabbani rasuwa dake Beirut, kasar Lebanon.

Sheikh Hisham Kabbani babban malami ne Sufi wanda ya yi fice a duniyar musulunci, babban almajirin Sheikh Nazim Adil Al Haqqani.

Muna rokon Allah madaukakin Sarki ya jikan sa da rahma ya gafarta masa. Amiin Ya Allah.

Daga Babangida Maina
Tijjaniyya Media News

ALLAH SARKI: Hasada mugun ciwo ance cikin dare wasu s**a je gonar tumatir dinsa duk s**a zare masa... inji Aminatu
20/11/2024

ALLAH SARKI: Hasada mugun ciwo ance cikin dare wasu s**a je gonar tumatir dinsa duk s**a zare masa... inji Aminatu

Ko Kai Ma Ka Yi Haka A Lokacin Da Kake Makarantar Firamare Ko Sakandire?
20/11/2024

Ko Kai Ma Ka Yi Haka A Lokacin Da Kake Makarantar Firamare Ko Sakandire?

SOYAYYA RUWAN ZUWA: Umar Bush Da Fati Ana SoyewaWace fata za ku yi musu?
20/11/2024

SOYAYYA RUWAN ZUWA: Umar Bush Da Fati Ana Soyewa

Wace fata za ku yi musu?

Waɗannan sune 'Yan Fashin da suke tare hanyar Wudil, Gezawa, Gabasawa da bodar Kano-Jigawa da Kano-Bauchi. Mun samu bind...
15/11/2024

Waɗannan sune 'Yan Fashin da suke tare hanyar Wudil, Gezawa, Gabasawa da bodar Kano-Jigawa da Kano-Bauchi. Mun samu bindiga ƙirar AK-47 a wajensu da wasu bindugu guda 3 ƙirar gida. – Abdullahi Haruna Kiyawa

Kalma Ɗaya Tak....
05/11/2024

Kalma Ɗaya Tak....

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ATV News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share