Muryar Kwarin Gwiwa

Muryar Kwarin Gwiwa Broadcasting News

🗣️YADDA ZAKA HANA KIRA DAGA PRIVATE NUMBER:👇👇👇👇🗣️A. IDAN KANA AMFANI DA ANDROID:ZABI CALL SETTINGS:KA SHIGA PHONE APP (W...
29/01/2026

🗣️YADDA ZAKA HANA KIRA DAGA PRIVATE NUMBER:
👇👇👇👇

🗣️A. IDAN KANA AMFANI DA ANDROID:

ZABI CALL SETTINGS:

KA SHIGA PHONE APP (WANDA KAKE AMFANI DA SHI WAJEN KIRAN WAYA).

JE ZUWA SETTINGS > BLOCKED NUMBERS.

KANA IYA GANIN WANI ZAƁI MAI SUNA BLOCK CALLS FROM UNIDENTIFIED/PRIVATE NUMBERS – KUNNA SHI.

B. IDAN KANA AMFANI DA IPHONE:

KA KUNNA SILENCE UNKNOWN CALLERS:

JE ZUWA SETTINGS > PHONE > SILENCE UNKNOWN CALLERS.

KUNNA SHI. WANNAN ZAI HANA KIRAN DUK WANDA BA A CIKIN CONTACTS ƊINKA BA.

LURA:

WANNAN ZAI HANA DUK WANI DA BA A AJIYESHI BA KIRAN KA. IDAN KANA SA RAN KIRA DAGA MUTANE DA BA A LISSAFIN LAMBAR KA BA, SAI KA YI TAKA TSANTSAN.

ƘARIN SHAWARA:

IDAN HAR KIRAN YANA TARE DA BARAZANA KO TAYAR DA HANKALI, ZA KA IYA:

KAI ƘARA A HUKUMAR SADARWA TA ƘASA (NCC A NAJERIYA).

YI MAGANA DA ‘YAN SANDA (CYBERCRIME UNIT).

Please follow me on Facebook
👇👇👇
https://www.facebook.com/profile.php?id=100083334316561

🗣️ YADDA ZAKA HANA DATA TA ƘARE DA WURI👇Kana jin kamar data ɗinka tana tafiya kamar ruwa? Ga hanya mai sauƙi da sirri:1️...
29/01/2026

🗣️ YADDA ZAKA HANA DATA TA ƘARE DA WURI👇
Kana jin kamar data ɗinka tana tafiya kamar ruwa? Ga hanya mai sauƙi da sirri:

1️⃣ Ka kunna Data Saver a cikin settings
2️⃣ Ka toshe apps masu cin data a baya (background data)
3️⃣ Ka guji amfani da TikTok, YouTube da Instagram idan baka da Wi-Fi
4️⃣ Ka duba apps da ke cin data fiye da kima a cikin “Data usage”
5️⃣ Ka sauke “NetGuard” domin toshe apps ba tare da root ba

✅ Wannan zai rage yawan cin data har ma ya iya ninka amfani da 1GB.

https://www.facebook.com/profile.php?id=100083334316561

Kun gaIna jin daɗi 😊Ina jin daɗi 😹Ina jin daɗi 💕
07/12/2025

Kun ga
Ina jin daɗi 😊
Ina jin daɗi 😹
Ina jin daɗi 💕

10/09/2025

Kowa ka gani duniya da tashi kalar jarabawa, karka ɗauka kai kaɗai ne a cikin matsala ta rayuwa.

09/09/2025

Wanda ya kasance mai gaskiya a ɓoye, shi ne asalin mutumin kirki.

04/09/2025

Ya Allah!!!

04/09/2025

Ina Taya Dukkanin Al_Ummar Musulmi Murnar Zagayowar Ranar Haihuwar Annabin Tsira
Muhammad S.A.W 🌹

Address

Sha'iskawa Quaters
Katsina

Telephone

+2348039539956

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muryar Kwarin Gwiwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muryar Kwarin Gwiwa:

Shortcuts

Share