Gaskiyar nufi

  • Home
  • Gaskiyar nufi

Gaskiyar nufi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gaskiyar nufi, Digital creator, .

Nasiha Taqaitacciya!Babu jayayya da Dan uwa musulmi saidai fahimta k**ar yadda  shehu ya tafiyar da alqibilar sa cikin b...
05/03/2023

Nasiha Taqaitacciya!

Babu jayayya da Dan uwa musulmi saidai fahimta k**ar yadda shehu ya tafiyar da alqibilar sa cikin bautar Allah.
Kazama mai haquri da kuma juriya akan kowacce kalar jarabawa tunda akodayaushe Ubanginka yana tare dakai.
Kayiwa kowane bawa uzuri saboda mu masu raunine.
Kada kacuci wani bawa domin me yiwuwa yafika daraja.
Karkayi amfani da tsarin demokaradiyya hakan yanasa Karina malaminka ko sauran mayanya bayin Allah.
Zantuka duka daga halarar shehu suke

Haqiqanin nufin shine; kowane wacce walwala takan samune bayan aiki tukuru, addini yasauka da hujjoji tahanyar ma,aiki. ...
05/03/2023

Haqiqanin nufin shine; kowane wacce walwala takan samune bayan aiki tukuru, addini yasauka da hujjoji tahanyar ma,aiki.
Allah shine Mai kowa maikomai cikin hikimarsa ya 'yanta halittar bil'adama sannan duba ga irin tsarin da yayimata ya yabi kansa da kansa "faqadarnaa fa ni'imal qaadirin" yawan sauraron zantuka da aiki da zahiri yayi tasiri wajen ragemana qarfin imani.
Allah cikin rahamarsa ya azurtamu da waliyyi kuma gwani wajen kankare tsatsan daya addabi zukatan bayi ( shehu Ibrahim).
A maimakon yawan surutu da bincike sai nasan komai sai yace damu muk**a Allah da ma'aiki yazama daya tilo kuma mujaddadi na abunda manzo yazo dashi.
Har wayau sai wasu s**aci gaba da wannan surutai masu baiwa kuwa sai s**a k**a domin kasan Allah shine mai shirya shiriya, dukka harwa ko hargowa bayan taba 6atar da mai baiwa.
Allah mungode maka to sai kadoramu a darikul hudaa ma'abociyar natsar da zuciya

Address


Telephone

+2348165887338

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gaskiyar nufi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share