Katsina24 News

  • Home
  • Katsina24 News

Katsina24 News Shafin Katsina24News ya shahara wajan kawo labaran jihar katsina da kasa najeriya baki daya cikin harshen Hausa da Turanci.

Allah ya kuɓutar da harshen mu da hannayen mu daga cutar da 'yan uwan mu musulmai🤲🤲
21/06/2025

Allah ya kuɓutar da harshen mu da hannayen mu daga cutar da 'yan uwan mu musulmai🤲🤲

Yanzu-yanzu Ambasadon |$rael a Nigeria Michael Free Man Yace: Duk Fa'din Africa Babu ƴan ƙasar da s**a kai 'Yan Nigeria ...
21/06/2025

Yanzu-yanzu Ambasadon |$rael a Nigeria Michael Free Man Yace: Duk Fa'din Africa Babu ƴan ƙasar da s**a kai 'Yan Nigeria Goyon Bayan |$rael A Fa'dan Ta da |ran.

TA FARU TA KARE...Kotun Majistare da ke Nomansland a Kano ta tura wani matashin dan TikTok dinnan da yake kokarin yin su...
20/06/2025

TA FARU TA KARE...

Kotun Majistare da ke Nomansland a Kano ta tura wani matashin dan TikTok dinnan da yake kokarin yin suna wajen tare t**i yana wanka a gidan kurkuku.

A karshe, shugaba Bola Tinubu ya yarda da kafa 'yan sandan jihohi a Najeriya.Gwamnoni da sauran shugabanni sun dade suna...
17/06/2025

A karshe, shugaba Bola Tinubu ya yarda da kafa 'yan sandan jihohi a Najeriya.

Gwamnoni da sauran shugabanni sun dade suna bukatar ba su damar kafa 'yan sandan.

Sai dai duk da haka, rundunar 'yan sandan Najeriya ta nuna kin amincewa da matakin.

17/06/2025

Shin menene yafi komai saku farin ciki? Banda kudi… 😂

16/06/2025

Gwamnatin Katsina ta shirya kawo tsarin da zai sanya tubabbun 'yan bindiga su samu ilmin addini da na boko a duka fadin jihar.

Jaridar CNB Ta Tabbatar da Wani Jirgin İran Dauke da Bam-Bamai Yayi Batan Hanya Ya Tinkaro Najeriya.
14/06/2025

Jaridar CNB Ta Tabbatar da Wani Jirgin İran Dauke da Bam-Bamai Yayi Batan Hanya Ya Tinkaro Najeriya.

Innalillahi Wa'inna Inna ilaihirraji'un! Allah yayiwa Hajiya Safara'u rasuwa yanzu, Mahaifiya ga maigirma gwamna Malam D...
23/03/2025

Innalillahi Wa'inna Inna ilaihirraji'un!

Allah yayiwa Hajiya Safara'u rasuwa yanzu, Mahaifiya ga maigirma gwamna Malam Dikko Umar Radda PhD CON.

Muna rokon Allah ya gafarta mata yasa Aljannah ce makomar ta, Allah yasa mu cika da imani muma idan tamu tazo ameen.

Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umar Radda ya shiga ofis bayan shafi fiye da wata ɗaya, baya ƙasar.Yayin da ma'aikata...
26/08/2024

Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umar Radda ya shiga ofis bayan shafi fiye da wata ɗaya, baya ƙasar.

Yayin da ma'aikatan jihar Katsina ke tsammanin Gwamnan zai yi magana akan minimum wage 70k.

LABARI DA DUMI-DUMI: Gwamnan jihar katsina Malam Dikko Umaru Radda Phd zai fara biyan Sabbin malaman Makaranta su 7,325 ...
15/02/2024

LABARI DA DUMI-DUMI: Gwamnan jihar katsina Malam Dikko Umaru Radda Phd zai fara biyan Sabbin malaman Makaranta su 7,325 da ya ɗauka aiki albashi daga wannan wata na February.

Kamar yadda Babban mai ba Gwamnan jihar Shawara kan Kafofin sadarwa Isah Miqdad, SSA Media na Maigirma Gwamnan jihar katsinan Ya wallafa a Facebook: "A wata ganawa da mai girma gwamna yayi da Commissioner of Basic and Secondary Education da sauran Shugabannin Ma'aikatar Wanda s**a hada da Chairman SUBEB da Teachers Service Board, a gaba na ya jaddada cewa dole ne sabbin malaman makarantu a fara biyan su daga February 2024 ya nuna rashin Jin dadin shi matuka da ya fahimci ba a fara biyan su ba. Don Haka Ina da tabbacin wannan wata zasu ji salary." Inji shi babban mai ba Gwamnan Shawara kan Kafofin sadarwar.

A yau ne Mai Girma Mai Dakin Gwamnan Jihar Katsina Haj. Fatima Dikko Radda takeyin bikin murnar kara shekara. Muna fatan...
11/02/2024

A yau ne Mai Girma Mai Dakin Gwamnan Jihar Katsina Haj. Fatima Dikko Radda takeyin bikin murnar kara shekara. Muna fatan Allah ya kara mata yawancin kwana da shekaru masu Albarka domin cigaba da Ayyukan da takeyi na tausayawa al'ummar Jihar Katsina.

Azahiri kawo mana gwamnan jihar da yafi Malam Dikko Umaru Radda PhD.
06/01/2024

Azahiri kawo mana gwamnan jihar da yafi Malam Dikko Umaru Radda PhD.

Address


Telephone

+2349138321277

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Katsina24 News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Katsina24 News:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share