Doroskii

Doroskii Alhamdulillah❤🙏

Rubuta mana wanda kake da Tabbaci shi zai lashe Ballon d'Or a shekarar nan .❓
15/07/2025

Rubuta mana wanda kake da Tabbaci shi zai lashe Ballon d'Or a shekarar nan .❓

Wanne abu ne yafi wahala tsakanin lashe gasar Euro da kuma jarabawa a makaranta?Lamine Yamal: "Lashe gasar Euro tafi sau...
15/07/2025

Wanne abu ne yafi wahala tsakanin lashe gasar Euro da kuma jarabawa a makaranta?

Lamine Yamal: "Lashe gasar Euro tafi sauki domin na same ta a hari na na farko."😂❗❗

Da ɗumi-ɗumi: Tuni an fara tattaunawa tsakanin Liverpool da wakilan Rodrygo kan yiyuwar komawar sa ƙungiyar a wannan kak...
15/07/2025

Da ɗumi-ɗumi: Tuni an fara tattaunawa tsakanin Liverpool da wakilan Rodrygo kan yiyuwar komawar sa ƙungiyar a wannan kakar. 🔥

Rodrygo yana da sha'awar komawa Liverpool. Kuma Arne babban masoyin sa ne. Ƙwarewar sa da kuma salon sa yana matuƙar burge Slot, kuma ya amince da a kawo ɗan wasan na Brazil.

Rodrygo shine abun hari na lamba 1 ga Liverpool domin maye gurbin Luis Diaz, wanda ake sa ran zai bar ƙungiyar a wannan kakar, inda za a kawo kuɗin siyan sa nan da mako mai zuwa.

Arsenal har yanzu bata tsame hannun ta daga son ɗaukar Rodrygo ba, kuma an bayyana sune kan gaba a halin yanzu. Sai dai Liverpool na shirin yin motsi na musamman nan da ƴan awanni masu zuwa.❗

🔒 Salah🔒 Saka🔒 Yamal🔒 Vini JR🔒 OliseAmma cole Palmer ya gama da nuno mendes 💀🔥 🥶
14/07/2025

🔒 Salah
🔒 Saka
🔒 Yamal
🔒 Vini JR
🔒 Olise

Amma cole Palmer ya gama da nuno mendes 💀🔥 🥶

🚨🇪🇨 Moises Caicedo da budurwarsa  Paola Salazar a CWC
14/07/2025

🚨🇪🇨 Moises Caicedo da budurwarsa Paola Salazar a CWC

Luis Enrique zai iya fuskantar dakatarwa mai tsauri idan har aka same shi da laifin mari a kan Joao Pedro.👀😳❗❗
14/07/2025

Luis Enrique zai iya fuskantar dakatarwa mai tsauri idan har aka same shi da laifin mari a kan Joao Pedro.👀😳❗❗

12/07/2025

Only Real madrid new LB can stop lamine yamal 👀👊💀

Kowa yayi Hasashen sa mugani.Nawa da Nawa za'a tashi👀❗❓
09/07/2025

Kowa yayi Hasashen sa mugani.
Nawa da Nawa za'a tashi👀❗❓

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Samaila Jamilu, Saif Ali, Aliyu Abubakar Bello, Yahaya S ...
08/07/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Samaila Jamilu, Saif Ali, Aliyu Abubakar Bello, Yahaya S Muhammad, Aliyu Y. Aliyu, Bakari Ahmed Ribadu, BE Sasebik, Ibrahim Musa Umar, Habila Musa Adamu Dibal, Auwal Abdulhamid Nuhu, Tanimu Bakari, Abubakar Lawan, السعودي أدم الياس, Adeniyi Adedigba, Abbas Bello Muhammad, Fati Usman, Mansur Aminu Saraki, Muhammed Husseini Issiff, Ibrahim Usman Tarbutu, Abubakar Umar, Muddasseer Abdulkadir, Hassan Barnabas, Elton Steez Tamele, Manasseh Mahanan Randong, Badriyyah Halliru Umar, Aishatu Alirambe Oum Amira, Gideon Ishaya, Awal Mohammed, Abba Muhammad, Musa Yaro, Sagir Ahmed Dukku, Salisu Mullah Gumau, Lisinio Tito Rodriguez, Suleman Ibrahim Ajiya, Tajudeen Olawale, Sergey Ivanitsky, John Musa Dara Mshelizah, Sylvester Christopher Magaji, Suleiman Tofa, Barnabas Peter, Moh'd Abubakar Jibreal, Bashir Sh*tu Yusuf, Habib Umar, Nuur A Y Deineey, Wakilin Tsafta, Micheal Uche, Yasir Alfa Yakubu, Usman Abdullahi, Adamsy Suleiman, Ameeru Sulaiman Dauda

08/07/2025

Mario Ballotelli is Always fun 😂😂😂

゚viralシ

08/07/2025

Diogo jota funeral 👀

Trent Alexander-Arnold da Achraf Hakimi a rayuwar su ta ƙwallon ƙafa.
08/07/2025

Trent Alexander-Arnold da Achraf Hakimi a rayuwar su ta ƙwallon ƙafa.

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Doroskii posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Doroskii:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share