Mujahid M Ahmad Ngwa

Mujahid M Ahmad Ngwa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mujahid M Ahmad Ngwa, Digital creator, Katsina.

Protect your life at all costs, Every one who loves you will eventually eat after they finish crying.By🎯Mujahidee Ngw
04/08/2025

Protect your life at all costs, Every one who loves you will eventually eat after they finish crying.By🎯Mujahidee Ngw

KEY TO SUCCESSSuccess doesn't come by luck alone; it comes through dedication, patience, and persistence.Whoever knows w...
04/08/2025

KEY TO SUCCESS

Success doesn't come by luck alone; it comes through dedication, patience, and persistence.
Whoever knows where they are headed, prepares their path, and takes action — surely, they will arrive.

The first step is a good intention. Then comes following the right path and striving, despite hardships. Understand that every step toward progress requires sacrifice.

Don’t be ashamed if you don’t succeed at first, because mistakes are the teachers of success. Everyone you see at the top started from the bottom.

Believe in yourself. Believe in God. Keep striving, because there’s nothing sweeter than reaping a harvest after sowing with tears and harvesting with joy.
Mujaheed M Ahmad Ngw ✍️

Fact
04/08/2025

Fact

03/08/2025
Disability Doesn't Mean Inability Meet Lawal Naseer Zango A Crippled that Hold His Degree this year You have No Excuse
03/08/2025

Disability Doesn't Mean Inability Meet Lawal Naseer Zango A Crippled that Hold His Degree this year You have No Excuse

02/08/2025

MTN DATA MAI SAUKI

1.*312*65*2 #
1GB ₦200

2. *312*65*3 #
4GB ₦1000

3. *121*248 #
13GB ₦2000

4. *121*3 #
25GB ₦5000

5. *121*4*2 #
11GB ₦2500

6. *121*4*1 #
7GB ₦1500

7. *121*4*3 #
20GB ₦3000

Allah ya kawo mana sauƙi a ƙasar nan Najeriya.

Lokacin Da Zuciyarka Ta Gaji Da Jiran Canji Ka Tuna Cewa Allah Baya Jinkiri Lokaci Yana Tafiya Ne Da Nufinsa Duk Abin Da...
02/08/2025

Lokacin Da Zuciyarka Ta Gaji Da Jiran Canji Ka Tuna Cewa Allah Baya Jinkiri Lokaci Yana Tafiya Ne Da Nufinsa Duk Abin Da Bai Same Ka Ba Bai Nufinka Bane A Wannan Lokacin Amma Wannan Ba Yana Nufin Babu Alkhairi A Gaba Bane Yana Nufin Kawai Kana bukatar Hakuri Har Lokacin Da Allah Ya Tsara Yazo

Ya Ubangiji Ka Kara Mana Hakuri A Zukatanmu

Idan kana son zaman lafiya da mutane, to ka koyi fahimtar halinsu ba tare da yawan korafi ba. Kowane mutum da irin dabi’...
02/08/2025

Idan kana son zaman lafiya da mutane, to ka koyi fahimtar halinsu ba tare da yawan korafi ba. Kowane mutum da irin dabi’arsa: wasu na da saurin fushi, wasu na da yawan dariya, wasu kuma na da shiru. Kada ka nemi kowa ya zama daidai da kai ka fahimta, ka hakura, ka gyara inda za ka iya, ka yi shiru inda shiru yafi magana.
Khairan insha A taimaka ayi Mani following a wannan page Nagode 🙏
Mujahid M Ahmad Ngwa ✍️

02/08/2025

゚viralfbreelsfypシ゚viral

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mujahid M Ahmad Ngwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share