DR. Abdulmudallib Gidado Triumph

DR. Abdulmudallib Gidado Triumph karatuttukan Dr Abdulmuddalib Ahmad muhd
(2)

30/10/2025

Shugabanchi a musulunchi

30/10/2025

SHARHU USULUS SALASA

DARASI NA 187

.MUDALLIB AHMAD GIDADO HAFIZAHULLAH

MASALLACIN JUMA'A NA TRIUMPH FAGGE L.G KANO STATE NIGERIA

29/10/2025
28/10/2025

Karatun Alwajiz Na Garin Maiadua 28/10/25

27/10/2025

Karatun muktasar na Jamiul ulumi Na masjid Karama Daura Katsina State 27/10/25

24/10/2025

Juyin Mulki A Nigeria : Waye Abun Zarga, Khudbah Daga masallchin Triumph fagge 2/Jumadal ULA/1447h- 24/10/25

23/10/2025

SHARHU USULUS SALASA

DARASI NA 186

. MUDALLIB AHMAD GIDADO HAFIZAHULLAH

Innalillahi wa Inna ilaihi RajiunAllah Ya yiwa surakata Rasuwa Hajiya Rabi Hisba Fagge. Allah Ya Gafarta mata yasa ta hu...
21/10/2025

Innalillahi wa Inna ilaihi Rajiun
Allah Ya yiwa surakata Rasuwa Hajiya Rabi Hisba Fagge.
Allah Ya Gafarta mata yasa ta huta yasa Aljannah ta zama makoma

As SalamAbunda Ya Zama Wajibi Ga Duk Wani Musulmi Ya Sani. Duk Wani Mai Bin Wata Fahinta Ko Wata Akida Ko Wata Darika ko...
18/10/2025

As Salam
Abunda Ya Zama Wajibi Ga Duk Wani Musulmi Ya Sani.
Duk Wani Mai Bin Wata Fahinta Ko Wata Akida Ko Wata Darika ko Wata Kungiya Inajin Abu Biyu Ya Ke So Shine dalilin yin Akidar shi In Yana Da Manufa Sai Dai in Dan tamore ne :
1- Don Shiga Aljannah.
2- Don Ya Fahintar Da Wanda Baya Akidar shi ko kungiyar shi.
In Haka Ne Miye Na Fada Ko Zage Zage Ko Hada Wata Alaka Don Ba Wani Haushi?
Abun Da Ya Dace Ka Sani.
Allah Ne Mai Shiryar wa Ba Waazin wani ko bayanin wani ko hikimar wani Hatta Annabi sallallhu Alaihi wasallam Allah Haka Yace Dashi.
"انك لا تهدي من احببت.....
Sannan Allah Yace in yaso duk Al'umma zasu zama Guda Daya Amma baza su gushe suna sabani ba....
Anan zamu Fahinta Allah Ya Dora Mana Kira zuwa gareshii da hikma da kaykyawar waazi kawai.
Ba kiran namu zaisa a Fahinta ba Ba shine zai sa a dace ba.
In ka fahinci haka sai ka tsaya Abunda Mai Aljannah Ya Dora Mana Mai shiryarwa yasa ka kayi in har kana so ya shigar da kai Aljannah yasa daawar ka ta sa A gane.
Banga dalilin Ta da jijiyar wuya Ba Da Fitina Da Fada da kage da sharri da yanke wa wani magana don ya tozartu wlh babu bukatar haka ga Mai hankali.
Babu propaganda a addini da Karya.
Babu tun kaho da yawan mabiya don ba dabarar wani ne yasa s**a taru ba
Allah ya Kara Mana ikhlasi.

17/10/2025

Khudbah Jumaa daga Markaz Iqraa Zaria Road kwanar Dawaki Kano 17/10/25

16/10/2025

Muji Tsoron Allah Fitina Bata Da Dadi

Address

No 753 Fagge D2 Kano
Katsina
1992

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DR. Abdulmudallib Gidado Triumph posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category