Sadiq Umar Yari

  • Home
  • Sadiq Umar Yari

Sadiq Umar Yari Funtua Mobile Media

19/07/2025

Slm.Barkanmu da safiya dafatan Alkairi.

Masu taimakawa kada mugajii da aikin Allah

Yarinya ce Marainiya ba uwa ba uba daga zazzabi tasamu tabin kwakwalwa😭 Alokachin ankaita Asibitin Marasa Lafiyar Kwakwalwa dake dawanau , Annemi Abada 70,000 domin aune aune da wasu magunguna .

Amma me rukonta Bata da hali tayi iyakar kokarinta duk Inda yakamata Taje Neman taimako tace batasamu taimakonba .

Ahaka akabar Yarinyar ciwon kullun Sai dai yayta chigaba , takaiga yanzu dole aka daure ta saboda duk abunda tagani ci take har Kashi Leda,kwata , kasa duk Abunda tagani citake 😭

Gashi tayi fitsari tayi Kashi kowane kaya akasamata saita lalatasu taita yaga tana chi .

Jama'a dan girman Allah mutaimaka duk Abunda Allah yah**e ataimaka dashi komi kankatarshi domin Asamu akaita asibitin .

Kokuma mutun 70 sutaimaka da naira dubu dubu fisabililla darajar annabi Muhammad s.a.w , kokuma me 100 me 50 me 200,500 kutaimaka .

Acct. 1012016500
Keystone bank
Suy charity foundation.

Phone 🤳 07060937266 WhatsApp

KUTAIMAKAMANA DA SHARRING SHIMA SADAKA NE.

17/07/2025

YANA NEMAN TAIMAKON KUDIN SADAKI #80,000 GAMASU HALI KUTAIMAKAMASHI DOMIN ALLAH .

KUYI SHARING DOMIN GIRMAN ALLAH
KO ALLAH ZAISA ADACE .


Acct. 1012016500 keystone bank
Suy charity foundation

Phone 07060937266

14/07/2025
TAIMAKO GAGGAWA: Ɗan Uwa Yahaiya Sani Na Bukatar Agajin Gaggawa!Daga Sadik Umar YariAbokinmu, Yahaiya Sani, wanda ya kas...
12/07/2025

TAIMAKO GAGGAWA: Ɗan Uwa Yahaiya Sani Na Bukatar Agajin Gaggawa!

Daga Sadik Umar Yari

Abokinmu, Yahaiya Sani, wanda ya kasance Exco a jam'iyyar APC, ya shafe fiye da shekara biyu yana fama da mummunar jinya. Duk wanda ya kamata ya taimaka, an roƙa shi — amma har yanzu babu mafita.

🏥 Yanzu haka yana kwance a asibiti, kuma likitoci sun ce sai an kawo ₦550,000 kafin a yi masa aikin da zai ceto lafiyarsa.

💔Duk abin da ya mallaka ya ƙare.
👩‍👧 Yaran sa 12 da matansa biyu da mahaifiyarsa na cikin matsanancin hali — babu abinci, babu makaranta, babu mafita.
🏚️ Asibitin ya ce idan ba a kawo kuɗin ba, za a mayar da shi gida ba tare da yi masa aikin ba.

🤲 Ya ku ‘yan uwa da abokan arziki, mu taimaka da abin da Allah Ya h**e mana. Kaɗan daga gare ka na iya zama gatan rai ga ɗan’uwa.

📌 Account Details:
Account Name: Yahaiya Sani Soja
Bank: UBA
Account Number: 2091761420

📞 Domin Karin Bayani: 07060937266

🕌 Allah Ya saka da alheri. Allah Ya jikan marasa lafiya da rahma, Ya azurta mai taimako da albarka.

Munbayar da jaririyar da aka tsinta Ubangiji Allah yayimata Albarka yarayata yasa mahaddachiyar Alkur'an ce.
08/07/2025

Munbayar da jaririyar da aka tsinta

Ubangiji Allah yayimata Albarka yarayata yasa mahaddachiyar Alkur'an ce.

07/07/2025

ALLAH SARKI RAYUWA

Shiyasa abun Alkairi koyaya yake mutumin kirki Bai mantawa .

Wallahi Abba mutumin kirki ne

ANSAKE TSINTAR JARIRIYA 😭😭 Allah kada kakamamu da halin wawayen chikin mu wasunmu .   Kikwanta ayi amfani dake   Kidauch...
07/07/2025

ANSAKE TSINTAR JARIRIYA 😭😭

Allah kada kakamamu da halin wawayen chikin mu wasunmu .

Kikwanta ayi amfani dake
Kidauchiki a jikinki har tsawon wata 9

Ki jefar da yaron ko wanka bazaki tsaya kiyimai ba bare yanke chibi 😭

Kibaroshi a bola ko kwata ko kanko
wataran karnuka suchinye , Wataran sanyin asuba yakasheshi 😭

05/07/2025

Muna Mika sakon gaisuwa dakuma godiya ta musamman zuwa ga maigirman gwamna Hon Dikko Radda bisa ga namijin kokarinda yake a garin Funtua.

02/07/2025

😭BAWON ALLAH MAKAHONE MEKOKARIN SANA'A, MAGANIN FITSARIN KWANCE YAKE SAIDAWA

YACE YANAYIN SATI BAWANDA YASAYA KUMA SHI BAI IYA BARA KO ROKO BA 😭

YACE INDA ZAISAMU KARIN JALI NA 10K DAZAI IYA HADA WASU MAGUNGUNAN NA OLSA KUMA YANA CHIKI .

HAKANAN YAKE FITOWA KO WANI ZAIZO YASAYA , HAKANAN YAKE WUNI KO ABINCHI WATARAR BAYA CHI SAI TINANIN YAYA ZAIKOMA GIDA GA YARA GA IYALI 😭

AMMA NACE MASHI INSHA ALLAHU ZANZO INCHANZAMASHI SANA'A DA IZININ ALLAH

UMAR YARI
07060937266
CALL/ WHATSAPP

NEMAN TAIMAKO!!  NEMAN TAIMAKO !!!Kwana uku Suna Neman taimakon kudin sayen maganin 11k Amma har yanzu 800 Kadai s**a sa...
01/07/2025

NEMAN TAIMAKO!! NEMAN TAIMAKO !!!
Kwana uku Suna Neman taimakon kudin sayen maganin 11k Amma har yanzu 800 Kadai s**a samu 😭 Allah yasa Basu samu taimakon ba har yanzu .

Yara ne Marayu 'Yan mata kanana mahaifiyarsu ke kwance ba lafia , Duk Inda yakamata suje sunje Neman taimakon Amma Allah yasa Basu samu ba .

Tinsafe chikin ruwa s**azo kofar gidana sunje gurare dadama Sai ace kuje gun Sadiq 😭 shiyasa , jama'a masu hali dangirman Allah ataimakesu susamu asaima mahaifiyartasu maganin Sannan ga Rashin abinchi.

MASU HALI KADA KUGAJI DA AIKIN ALLAH KOMI KANKANTAR TAIMAKON MUTAIMAKA DAN ALLAH JAMA'A.

CALL/ WHATSAPP
07060937266
SADIQ UMAR YARI.

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sadiq Umar Yari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sadiq Umar Yari:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share