10/03/2024
MUHIMMIN BAYANI AKAN AVACOIN
Wasu mutanen sun ɗauka cewar da zarar kayi register na AVACOIN shikenan zaka jira lokaci yayi ka cire ƴan Dalolinka ne kawai, to abun ba haka yake ba, dole sai kana yin wannan aiki a kullum:-
1) A jikin hoton dake ƙasa zaku ga inda nayi alamar wata Kifiya tayi nuni zuwa ga wasu Lambobi, waɗannan lambobi sune adadin Gold Dust da ake baka kullum, sun kai guda 7,500.
Ana so kayi ta danna Maballin Gold 🪙 har sai kaga waɗannan Lambobi sun kare, Ƙarewar su shine yake tabbatar da cewar ka gama haƙar Gold Dust dinka na wannan rana. Sai kuma ka jira gobe domin sake maimaita hakan.
2) Idan har a kowacce rana zaka ƙarar da waɗannan Gold Dust guda 7,500, to ko shakka babu zaka samu Dala 67 wanda yayi daidai da Naira 100,000 a cikin wata biyu Kacal.
3) Ga waɗanda suke da mutanen da sukayi Register a ƙarƙashin su (Referral) zasu iya samun Dala 67 a ƙasa da watanni biyu.
4) Wanda baiyi Register ba, ga Link nan yayi
Invite your friends and get bonuses for each invited friend! 🎁
Invite your friends and get bonuses for each invited friend! 🎁
Your referral link: https://t.me/avagoldcoin_bot?start=3689272b8a64bd2743a7