30/01/2026
Jaruma A Masanaatar Finafinan Kannywood kuma Mataimakiya ta Musamman ga Gwamnan jihar Katsina Malam Umaru Dikko Raɗɗa Akan Kafafen Sadarwa, Rabi'atu Sulaiman Kurfi (Meesha), Ta kammala karatun digirin ta na biyu.
Wani fata za ku yi mata?