Joshua musa

Joshua musa No condition is parmanent
(2)

05/08/2026

Sani oris kaji tsoron Allah

05/08/2026

Munfi karfi

🚨PASTORCIN NIGERIA VS TUNUBU: Malaman Kristoci wato Pastors Sun sauke nauyi Sunyi wani abu Daya Kamata duk Wani Dan NIGE...
04/08/2026

🚨PASTORCIN NIGERIA VS TUNUBU: Malaman Kristoci wato Pastors Sun sauke nauyi Sunyi wani abu Daya Kamata duk Wani Dan NIGERIA ya yaba musu ya kuma Godemusu domin shine abin daya kamata duk wani Shugaba da yake Wakilta al umma yayi Jama'a ku ji abin da s**ace.

Da s**aje s**ai Meeting da Shugaban Kasa Nigeria Asiwaju Bola Ahmad Tubunu sun fuskancesa kai Tsaye sun gaya Masa Cewa idan fa bayajin Abin da yake Faruwa a NIGERIA to su suna ji kuma Yanzu zasu fada Masa komai s**ace Shugaban Kasa mun gaji da Talauci.

Shugaban Kasa mun Gaji da Shan Wahala mun Gaji da Rashin Tsaro a Nigeria da Sace Mutane da ake Tayi baji ba Gani mun gaji da Wannan Tsadar Rayuwa a NIGERIA haka s**a gaya masa komai da komai wanda yake Faruwa a NIGERIA.

Sai ga Fuskan Shugaba Tunubu ya Kumbura ya Murtuke Ransa ya baci wai sai Yace Wannan abun ba Gaskiya bane s**a ce Masa ba Karya bane Gaskiya ne sai yace idan s**ace yana da Hannu akan wannan to Gaskiya shi bashi da Hannu.

A Karshe s**a gayamasa s**ace to idan kana so ka Tabbatar wa da Duniya cewa baka da Hannun akan wannan Abubuwan da kake Fada da Gaske ne kuma kana so mu yarda dakai to Wann INEC din wato Hukumar Zabe ka Cire hannun ka a Ciki ka Tabbatar da cewa anyi sahihin Zabe anyi Adalci.

Jama'a Wannan shine abin da Pastors din NIGERIA s**a Fuskanci Shugaba Tunubu kai tsaye s**a fada Masa Ya kuke Ganin abun Sunyi Dai dai ko A'a.?

Muna yinkaNagode da ka tona masu asiri
17/07/2026

Muna yinka
Nagode da ka tona masu asiri

Kalma taya tak
17/07/2026

Kalma taya tak

17/07/2026

God bless you my sister

Address

Sabogari Zaria
Katsina
AA

Telephone

+2348074894326

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Joshua musa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Joshua musa:

Shortcuts

Share